@originalfaisal: Mal junaidu bauchi da tajul izzi agun karatu waazi #tiktok #foryoupage #waazi #100000k #maljunaidubauchi

ORIGINAL✅
ORIGINAL✅
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 10 January 2026 12:20:42 GMT
163008
5885
212
726

Music

Download

Comments

autanbabinafadima
Autan babi :
wallahi tunda ba Allah yafadi cikin Al, Qur,ani ba banyarda annabi saw ba mutunne kamar kowaba inkaji zafi kamutu
2026-01-10 14:34:42
14
dan___liman
00:00🌴 :
Junaidu ya ake ciki😂😂😂
2026-01-10 17:12:00
26
farouqkrd
farouqmuhammad818 :
Billahil azim sharrin izala yafi guba bala,i 🤔🤔
2026-01-10 20:52:25
7
zeesayaya
zee sayaya :
Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta🥰
2026-01-10 23:52:14
12
rufeey03
رب أدخلني مدخل صدق 🤲🏻🥹 :
Sai maxurai yake junaidu🤣🤣🤣😂
2026-01-10 15:41:52
11
shamsuktn
shamsukt :
inyass shine Dan iskanda ya batarda yan Afrika
2026-01-11 08:14:02
9
engr_aliyyu
Engr. Aliyyu :
Shifa dadin ilimi kenan😂💔
2026-01-10 16:28:59
9
abdulmalikyusuf66
abdulmalikyusuf66 :
yan bidia how far
2026-01-17 06:21:04
3
user7176175706676
sahabi lawali :
gaskiya tayi halinta
2026-01-10 12:43:51
12
usamasalisu155
Usama Salisu :
Iya Allah neh sama da annabi Amma babu wata halitta sama dashi
2026-01-13 19:44:39
6
imam.jibril
Scientist Imam :
Ai gaskiya daya ce
2026-01-11 06:00:32
5
bigxeex
abdull001 :
wlh junaidu jiki yayi sanyin Allah yasa ya dawo sunnah
2026-01-10 19:06:42
7
elias_bags_and_design
elias_bags_and_design :
An jikawa su junaidu aiki fa🤣
2026-01-10 17:11:58
6
usmanrabiu093
Usman Rabi.u :
darika ta mutu
2026-01-11 07:23:18
7
issa.dan.malam
@issa.Alfah~Galmawa.1✓🛣️ :
sunnah sak kaulan wahidan 🥰👍
2026-01-10 21:38:09
6
habibufiliya
Habibufiliya :
wato Allah Allah ne 🙄🙄
2026-01-10 20:54:06
6
abubakarabdullahimusa2
abubakarabdulla Musa🇳🇬✈️🇸🇦 :
Gaskiya tayi Halinta😂😂
2026-01-16 18:43:04
4
user418338556
HD AUTO CARS 🚘 :
Gaskiya tayi halinta
2026-01-16 09:28:53
1
onemansquat0
MUHAMMAD :
Allah yakarawa annabi S A W daraja
2026-01-10 19:29:08
6
engineer33327
Engineer :
Sunnah sak bidi'a sam 🙏🙏🙏
2026-01-16 22:45:02
1
oussoudiallo675
Oussou Diallo :
sunnah sak bidi'a sam😂😂😂
2026-03-09 02:30:59
1
mhm_yacine_77
Yacine Chaibou✨ :
Sunna Sak 😂
2026-01-12 11:20:06
4
bdnamiji1
badamasiyunusa260 :
ritaya dole hhhhhhhh no market
2026-01-11 11:23:28
4
safiyanumsani
ABU USMAN :
anzo gurin Allah kasa mugane gaskiya kabamu ikon binta kasa mugane karya kabamu ikon gujemata
2026-01-15 14:43:57
2
sadanu.magaji1
Sadam Abuja boutique :
wlh mude Yan dariqa muce Alhamdulilah yanzu Yan izala antaushe daraja Annabi saw kawaii sukeso suji dadi gaskya Yan izala makiya Annabi saw ne na gaskya
2026-01-11 06:54:09
1
To see more videos from user @originalfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About