@khamis_ali_m_abdullah: HALINMU A YAU INA ALHERI A NAN? ​ Abin takaici mu a yau ga ilimi ya zo mana har cikin gida ta wayoyinmu, amma ga yadda muke yi ​ Mutum zai kunna waya ya ga malami yana karatu "Live" amma sai ya kyale shi ya wuce wajen kade-kade. ​ Ya fi son ya bata lokacinsa wajen kallon abubuwan dariya da na banza, maimakon ya tsaya ya saurari abin da Manzon Allah (SAW) ya ce ko da guda daya ne wanda zai amfane shi. ​ ​Daga Karatun Professor Mansur Isa Yelwa (Hafizahullah)#professormansuryelwa #khamis_a_m_abdullah

KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH
KHAMIS ALI MUSA ABDULLAH
Open In TikTok:
Region: LY
Sunday 11 January 2026 08:53:09 GMT
388657
82093
1623
6640

Music

Download

Comments

abdoulsju1
Abdullahi shuaibu musa :
sae naji kamar Dani malam yake 🤣
2026-01-11 13:09:13
146
abualbanymmr
Rabi'u Nasir Rabi'u MMR :
nima ina ciki, kaima haka, har da kema, Allah dai ya shirya mu 🥺
2026-01-12 22:39:43
8
aminatoutassiouam
minatou :
sallalahu alaihi wasalam 💖💖💖💖
2026-01-19 17:01:06
2
abdol_mz
Abdullahi :
Allah yasa mudace
2026-01-12 13:59:28
5
laoui.chaibou
@laoui chaibou :
Sallallahu alaihi Wasallama ✅✅✅
2026-01-11 18:50:27
8
ummuabdallah.colle
ummuabdallah collection :
Allah kasa muyi dakyau muga da kyau mushiga aljannah tare🥰👏
2026-01-11 17:04:22
8
sbunu8
A.S NYAJO :
Allah yasa mudace
2026-01-29 16:55:36
1
abbaszaki907
Alkassoum :
s a w
2026-01-11 13:29:25
5
rukayya.kaber
Rukayya kaber :
Allah 🥰🥰
2026-03-07 17:31:17
1
djazoulilimanchafiou
djazoulilimanchafiou :
Allah yasa mu dace
2026-01-11 16:02:36
2
officialrabiuisahabbakr5
OFFICIAL RABI'U ISAH ABBAKAR✅ :
Sallallahu alaihi wassalam
2026-01-11 13:26:50
5
gaskiya_da_gaskiya
🕋 U NICE 🌙 :
Wallahi fa
2026-02-10 23:18:04
1
user2800458246672
Al housseini :
gasskiyane malan 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-01-11 14:32:21
5
hassan.souleymane84
Hassan souleyman ebirahim :
صلى الله عليه وسلم
2026-02-13 10:52:05
2
moustahpa.umarou
moustahpa umarou🇳🇪💕🇳🇪💞💞 :
gaskiyane
2026-01-14 18:11:22
1
marwankamilalijaf1
marwankamilalijaf1 :
ALLAHU AKBAR
2026-01-11 20:48:13
2
sahibussir
sahibussir :
wlhi faaa malam 🥺
2026-01-11 16:25:33
2
bawanallah274
yusufa bawan Allah :
wallahi gaskiyane
2026-01-14 13:21:47
1
mommy.abin.so
abin so💞🫂 🇳🇬❤️🇸🇦 :
saw
2026-01-16 02:25:28
1
mallam_khalidou
Khalidou🌚 :
Allah yasakawa malam da Alkairi
2026-01-11 16:13:51
3
ali.musa54318
Aliyos :
s a w
2026-02-15 05:42:20
2
abdurahamansani95
Abdoul razak tegah :
Allah ya sa mudace
2026-01-12 18:06:47
1
b.syyda
Ummu shureem :
SWA ❣️❣️❣️
2026-01-13 08:22:59
1
zahra789026
Zahra❤️🌹 :
Allah ya yafe mana🙏
2026-01-11 18:41:20
2
To see more videos from user @khamis_ali_m_abdullah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About