Allah ya sani baxan iya baka 'yata domin kasheta xakayi😂😂
2026-02-19 23:14:22
68
GODOWOLI FURNITURE VENTURE :
Ina amfanin zuwa lahira da lafiya 🤣
2026-01-12 23:18:34
46
M.Y.S.T.I.C.A.L😶😇 :
wani lokachin idan boko ya ratsa mutum seya zama shagiri girbau
2026-02-25 23:36:07
55
mrshim :
gaskiya likintan nan zebawa matar sa wahala kun girki
2026-01-13 10:06:38
14
Alhaji Al Amin :
shima fa doctor yanacin dadi akwai inda naganshi yanacin kaza da shinkafa😂
2026-02-20 01:20:35
15
SUNUSI_Quraa :
Nafi shekara 3 ban ci wadan Nan ba Dr 🤣🤣🤣🤣🤣🤣.
2026-03-06 01:38:12
0
Kamalswy 💘💔❤️🔥💣 :
Nifa kamar doctor na gani yana cin awara da yaji a kwanar dan gora 😂😂😂😂😏
2026-02-25 01:47:41
2
Ismail _A_ garkuwa :
neman suna yakeyi wnn, na fahimta, wanda ya gane ya mun like😂😂
2026-02-24 22:19:27
4
ABBAH OPERA :
Hahahaha 😂😂😂 Allah ya taimaki Dr. wato dankali kwano ɗaya ya kai wata guda 😍😍😍😍Kam bala'i 🥰😆 gaskiya Dr. yakamata na nuna maka wani Abokina da yake cin dankalin turawa da yaji da manja mudu guda😂😂😂
2026-01-12 22:37:20
3
khadija :
Dan Allah ina Zan Samu lafiya da dinkin wlh a bakin kakata nake Jin sunan ita ma ynx neman su take ba'a samu sai a kauye
2026-01-13 08:52:55
2
rabiualiyu2552 :
wai meye andani zuwa lahira da lafiya😂🤣
2026-02-24 10:09:18
1
Black diamond 🖤🦋 :
Wannan Dr anyi wani irin mutum 😏😂🤣
2026-02-23 22:28:01
2
All natural foods and beauty p :
Dr so yake Duk ya karar damu da yunwa😂😂😂
2026-02-23 12:47:15
4
BIN Muhammad :
kun San Allah idan kuka biyewa wannan Dr.Yunwa zata kashe ku.
2026-02-23 21:12:02
5
Abubakarhbeelal :
bayani yayi kyau but Dan Allah karka sake mungode 😎
2026-02-19 11:41:06
5
mubarakconcord :
Dr dan Allah kabari dadi ya kashemu 🙏😂
2026-02-22 14:45:51
3
M.Y.S.T.I.C.A.L😶😇 :
shekarar shi nawa wannan?
2026-02-25 23:30:09
1
khadija :
ikon Allah 😁 ni wlh Dr wannan maganganun naka suna saka ni rudani
2026-01-13 08:55:21
1
deen :
ai kawai doctor Kaci ka sha magani kawai
2026-02-23 08:40:24
2
Msani :
Dabbobin namu duk ciwon koda garesu ashe?
2026-02-28 15:20:15
3
DS.MANGA VOA :
kaji wata yar lukutar masifa
2026-02-24 07:53:34
2
Ahmad Nagudu :
Ma Sha Allah. Sannu da ƙoƙari.
2026-01-13 07:37:33
2
Resin by hanash :
wallahi Dokta Bala'ine kai😁😁
2026-02-23 23:05:17
1
A.S Alasan :
Dr. baza muyi mutuwar mata ba, babu wani amfanin zuwa lahira da lafiya
2026-02-22 20:22:55
2
Kulsum20 :
Ni innaci kabeji yana wahalar dani
2026-01-13 11:09:44
2
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm
homepage.