wlh iya dan maiduguri ne yasan meh wannan shiyasa kanawa suke tah tambaya wai meh wannan toh sunanshi dilke amare akeyiwa nasan ba asani bah dayake ansaba kai amarya gidan mijintah hammatarta na tsami abu acure kamar dambu. kai maiduguri duniya ce ♥️😍 ❤️💖 yerwa ka'ande one love borno state
2026-01-26 22:43:59
6
Tron Secure :
Aure ne?
2026-01-15 19:27:34
1
To see more videos from user @kanuri_at_kano_africa, please go to the Tikwm
homepage.