@maidiwanigroup: ALHAMDU LILLAH: MAKON MAULIDIN SHEHU (RANA TA 4) KATSINA 2026/1447BH (Karatun Ƙasidar Goran Faidha) Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), suka gabatar da zaman makon Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA), a rana ta Hudu, a wani ɓangare na gagarumin Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA) Na Ƙasa, Karo na 40, wanda ya yi daidai da murnar cika shekara 126 da Haihuwar Shehu Ibrahim Inyass (RTA), da ke gudana a Jihar Katsina a bana. Yau Laraba, 14/1/2026 Wal Abdu Lillah

أهل الفيضة مي ديوان غروف
أهل الفيضة مي ديوان غروف
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 15 January 2026 01:02:05 GMT
561331
72485
842
3074

Music

Download

Comments

abubakarmikailu225
abubakarmikailu225 :
wani farinciki danikeji cikin zuciyata allah yakara kusanci
2026-01-16 00:02:01
105
alhadjsalehimam
alhadjsalehimam :
ina ma da alkurani kuke kata wa allah karemu da bidia da shari bidia
2026-02-11 22:52:07
11
calabash33
Çäläbäsh :
Allah yaqara wa rayuwa albarka🙏
2026-01-15 15:41:07
24
nagidan_shehu
NAGIDAN SHEHU 👳 :
Mungode shehu ❤️
2026-03-06 14:55:25
14
fatimabintu148
fatimabintu :
wlh inasan shehu Ibrahim inyass r t a
2026-02-12 20:56:18
35
meenatuo17
Azeemah :
alhamdulillahi ya allah
2026-01-16 16:13:01
9
user7883270409825
Mariam (ONIZE) :
sallallahu aleihim wasallam sallallahu aleihim wasallam
2026-01-15 10:44:53
15
user9162147229703
Ibrahim Dan musa :
😃😃😃 kai Masha Allah gaba dai gaba dai tijjaniyya
2026-03-19 22:07:38
7
sir__respect7
𝕊𝕚𝕣__ℝ𝕖𝕤𝕡𝕖𝕔𝕥✅ :
@𝕊𝕚𝕣__ℝ𝕖𝕤𝕡𝕖𝕔𝕥✅:RTA ALLAH YAKARAWA SHEHU KARAMA🥰
2026-03-08 13:01:27
6
samailauzairu4
Samaila Uzairu :
duk masoyin annabi s.a.w yamin like 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-03-26 20:28:55
5
lukman.hussain326
Lukman Hussain :
wani farinciki danikeji cikin zuciyata allah yakara kusanci
2026-01-15 22:57:25
10
bonsoir467
💫 MAHAMAN ABDOURAHMANE 🇳🇪💫 :
Duk mai son annabi yarabauta Allah ya bamu albarkarsa 🥰
2026-02-12 12:04:06
14
abdullahi.idris54
Abdullahi Idris :
saw ❤️💗❣️❣️❣️❣️
2026-01-16 20:33:25
16
namaaiki929
sulaiman nama,aiki,s,A,w, :
r,t,a, munaziya
2026-01-15 22:35:14
12
user2558780035451
teemancy :
masoyaa🥰♥️
2026-01-16 14:24:42
8
you.man7156
you Man :
ma cha Allah
2026-02-14 07:25:39
8
attahirouabdulmou
ATTAHIROU Abdulmoumini :
صلى الله عليه وسلم
2026-01-15 10:35:01
7
ajaljalilmahamudm
Abduljalil Mahmud Musa :
صلى الله عليه وسلم
2026-01-16 18:26:33
6
hashimbinmohammed6
hashim bin Mohammat :
اللهم صلى على سيد نا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الخق باالحق والهادى إلى صراطك المستقيم وعلى اله حق قدره ومقداره العظيم
2026-01-16 20:41:29
6
rafindadi01
Rafindadi :
so da ziyara mosoya
2026-02-27 09:40:41
5
mustaphayusuf591
mustapha Yusuf Abdullah :
Allahu Akbar Allah Ya Kara Basira ,,, Wlh Diwany Dadi Gareshi
2026-02-12 21:21:42
5
ogamansur1
OGA Mansur🇳🇪🇳🇪🇳🇪🕋🕋🤲🤲 :
Allah kabamou ikon kula da iyayenmu 💘💘💘💘💘
2026-02-10 19:13:32
9
humanitarian6616
masarautun arewa :
Allah sarki dama dai ace akwai lada da kinji dadi
2026-01-18 21:23:37
8
user3609943502450
Ismaeel kwatangiri :
bim
2026-04-07 22:32:03
1
aortwo02
Abba♊ :
Masha Allah
2026-01-16 00:07:09
2
To see more videos from user @maidiwanigroup, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About