@hausa.comedy.nishadi: #kanotrending #foryoupage #hausatiktok #capcut #duet

HAUSA.COMEDY😆
HAUSA.COMEDY😆
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 January 2026 10:43:43 GMT
1612767
80648
1838
18583

Music

Download

Comments

suleimanmohammed93
Asiwaju Bola Ahmed tinubu :
wacece wannan tsohuwar
2026-01-18 22:01:36
310
nusaiba_zkr
Nusaibazkr :
Innalillahi wa'inna ilahi rajuun Allah ne kadai yasan halin da take ciki wllh Allah Ubangiji ya dubeki ya kawo miki sauki😭😭
2026-01-19 23:36:30
55
khadybaff
Cardeyjerh :
Talauci ya buga ta dole ne ta nemo turnugu 😹😹😭😭
2026-01-20 01:28:24
41
junaidu.maisallah
Junaidu Maisallah :
subhanallah mutane kuna dariya bakusan abunda yake damuntaba
2026-01-18 12:21:14
12
user8578514695727
fateema Naseer (FRD) :
Allah sarki, Allah yayayemiki damuwanki mama
2026-01-18 12:50:49
113
dasturah
خادمة القرآن 💕 :
taji wuta 😂
2026-01-18 22:50:53
27
ironlady654
Rofia Maryam Ibrahim :
welcome to comment section tea 🍵 or coffee 🍵 ☕️
2026-01-18 21:56:40
18
haljibbeauty
Emaan spices&more :
Allah sarki Allah kayi mata sassauci damu gaba daya
2026-01-18 20:44:03
9
memee7814
memee :
Wannan kadai na gani😂😂😂
2026-01-19 15:47:34
12
abba.ceo.001
AbbaCEO✨ :
Lokacin da kuka karbi taliya waje zabe waya sani saida wahala ta biyo baya za,a gayamai me za,a gayamai din mutumin da yasa hannun jari ko anga ya muku kyauta aka bashi taliyar da ya raba muku
2026-01-19 08:52:35
10
user6771523186383
maman islam💝💝💝 :
shegeya wuya
2026-01-18 22:33:16
13
ahmadhamxa44
Ahmad Maidoki😍 :
Allah sarki ta rasu pah🥺🥺
2026-01-26 20:04:56
8
farukaabubaka1
عمر ابن ابوبكر طان الحاج ❤😉 :
😭😭😭😭Allah. sarki rayiwa ya ubangiji Allah kakawo mana mafita akasarmu🥰🥰
2026-01-18 16:02:00
5
pheena02
pheena🥰 :
Hhh Taji rikon baba😂
2026-01-18 21:08:04
29
yusufabdulaziz6192
yusuf Abdul Aziz :
baba taji wuta😂😂😂😂
2026-01-18 21:56:57
3
goldenkitchen001
Golden kitchen :
Muhammadu Rasulullah ❤️
2026-03-04 00:16:23
7
_cvllme_young_gee
_Cvllme_Young_Gee_ :
Allah ubangiji ya duba lamarin ki ya kawo saukin rayuwa ya taimaka miki Ameen
2026-02-26 00:41:18
6
usmanu244
🦅 USMANU 🦅 :
Mama muma muna karban wutan nan babu yadda muka iya neh dan uwar tinubu 😂😂😹
2026-01-19 16:04:10
5
officiallmahraz
official mahraz :
wallahi daga gani ta wahala
2026-01-19 10:02:27
3
drsalphat
It'z Salisu Hadejia :
Taliya
2026-01-19 13:09:43
3
musa11avyan
ABDULMUSA 💢 :
Allah sarki😌
2026-01-18 20:10:20
2
umar_farouq_1
umar_farouq_1 :
Allah sarki💔😂😂
2026-01-18 20:36:04
2
real_official_a.b.k
Arc Aliyu Bg Kolo :
Inji wani shine kawaiii😂😁
2026-01-18 21:58:54
2
ahmad.ibrahim.al7473674
Ahmad JR💕 :
kai jama,a ya allah kabamu dama allah
2026-01-19 22:42:49
3
adamteacher3
Adam Teacher :
dunk wanda yayi dariya yaimin like
2026-01-18 22:02:42
2
To see more videos from user @hausa.comedy.nishadi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About