@data_photography_5g:

Data photography
Data photography
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 18 January 2026 21:01:08 GMT
370658
67514
1283
1637

Music

Download

Comments

aminu_muhammad_hadi
Aminu Muhammad Hadi Attijany :
Bikin Aure Mafi Tsafta Mafi Kyau Alhamdulillah Tijjaniyya ❤
2026-01-19 07:41:10
682
awwalyarremer1
AWWAL YAREEMA :
Dan Allah Mutan Wanne Gari ne?
2026-01-19 09:18:04
103
yarimaautacisse
YARIMA AUTA CISSE ☝️ :
TIJJANAWA kunyi ALLAH ya muku albarka ❤🥰
2026-01-19 06:53:21
368
mzeeydelight
Mzeey’sdelight&more :
Decoration by me 😍😍
2026-01-18 21:39:02
64
ayyusherwakeely
AyyusherWakeely💞 :
Yan uwa dangin juna Tijjanawa🫂Allah yasa Albarka ya baku zaman lpy
2026-01-19 07:38:21
157
mallejo_kitchen_world4
H💕 :
Allah Sarki malami na Wanda ya shayar Dani qur'ani Malam batijjane (Kawun makaranta) Allah ya Saka Maka da mafificin alkhairi Babana Kuma malami na 🥰🥰😘😍
2026-01-19 14:22:29
127
youngimam13
IMAM GENERAL ENTERPRISE :
Duk dan tijjaniyya yay min like 📿📿📿
2026-01-19 12:27:52
360
user19743027
Maryam_ashir🌟 :
my dream wedding wlh Allah Ka cika min buri na nayi irin wannan bikin wlh haka nake so ayi bikina cikin nutsuwa Masha Allah Allah ya Baku zaman lfy
2026-01-19 08:06:40
70
beautyy702
beauty🦋💞 :
Wllh Wannan bikin ya birgeni 🥰dama ace saurayina zamuyi irin hk
2026-01-19 23:26:23
67
hafsatidris955
hafsatidris955 :
allah sarki na fuskukin mallamanmu na jos,suna nasrulfalqi da mallam harisu da sauransu ,masha allah ,allah ysanya alkhari
2026-01-19 01:12:51
20
aminatumuhammad2
meenal tarasulu🥰😍 :
Allah kabarmu da tijjaniyya 🥹🙏 Aure mafi tsafta mafi daraja da Albarka 👍👍👍
2026-01-20 07:30:21
20
sadikaudu8gmail.com
BTC :
senior man
2026-01-19 07:30:33
30
user6038426256601
Abubaka ABK J M :
mashah Allah Allah ubangiji yabada xaman lfy wannan 2026 angama biki mai tsafta a wannan shekarar alhamdulillah
2026-01-19 08:36:13
15
tantalaye
sir💫 jarma ✨😎😎 :
duk wanda yaji dadi yamin like
2026-01-20 18:17:38
10
reallsagee
sagee :
kunga yadda ake dinner tijjaniyya Alhamdullih Allah yasa albrk
2026-01-19 20:29:40
6
ommytha
ummytakgw :
dukwanda yaga amarya tayikama da ango yayi minlakin😊🙏
2026-01-19 11:39:46
5
abbatibishirnababa
Abbati Bishir Nababa ✅ :
Masha Allah 🥰🥰🥰
2026-01-19 20:16:17
2
ibrahimauwal2258
Ibrahim auwal musa :
Masha Allah
2026-01-18 22:43:36
3
harunaidris222
Haruna Idris :
masha allah wallahi hakan yayidede
2026-01-19 09:33:37
2
maman.sadeeq200
maman Sadeeq :
Masha Allah gaskiya haka yayi
2026-01-19 05:17:38
2
mu.azzam.usman
kano city panel 1 :
Alhmdllh ❤❤❤
2026-01-21 13:15:21
1
irmfootwear
IRM Footwear👟 :
al'umar shugabahﷺ❤ kar amanta muna siyar da takalma masu kyau masu arha
2026-01-19 08:01:53
4
yusuf.sharu.ayagi
Yusuf sharu Ayagi :
al hamdoulilahi Masha Allah yasanya al khairi da Al barkan annabi Muhammad s a w 🥰💝
2026-01-19 07:58:47
2
user87919794394468real
Rëäl Mübäshïr :
Allah yakarama shugaba daraja (S A W )
2026-01-19 07:50:13
2
0abdulmalikyakubu
Vet Abdulmalik a-y :
Allah ka hore mum arziki a aurena ayi irin wannan Walimar Masha Allah 🙏🏼 Allah yakawo zuri'a mai albarka
2026-01-22 06:05:36
1
To see more videos from user @data_photography_5g, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About