@maidiwanigroup: ALHAMDU LILLAH: MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) Na ƘASA (KATSINA 2026/1447BH) (RANAR BABBAN TARO) Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani), suka gabatar da zaman ranar babban taro a wani bangare na Maulidin Shehu Ibrahim Inyass (RTA), na Ƙasa, Karo na 40, wanda ya yi daidai da murnar cika shekara 126 da Haihuwar Shehu Ibrahim Inyass (RTA), a Jihar Katsina. Yau Asabar, 17/1/2026 Allah ya komar da kowa gida lafiya, da karin madadi mara yankewa Albarkar Annabi (SAW) da Shehu (RTA). Wal Abdu Lillah