@freedomradionigeria: Cikakkiyar tattaunawar Freedom Radio Nigeria da Malam Auwal Abubakar, mahaifin Umar da ake zargi da aikata kisan gilla a Chiranci da kuma Tudun Yola. #FreedomRadioNigerianigeria #kannywoodtunabaya #kannywoodstyle #kannywoodstyle #kannywoodNews #kannywoodcelebritieskbeautifulactrestoday #kannywoodcelebritieskbeautifulactrestoday #kano #Arewa #Hausa #Kano #Katsina #Kaduna #Bauchi #Abuja #Gombe #Adamawa #Yola #Taraba #Maiduguri #Borno #Sokoto #Kebbi #Zamfara #Niger #Kogi #Labarai #Creatorsearchinsight #Kannywood #ArewaTikTok #HausaTikTok #Kannywoodfilms #Kwankwasiyya #Gandujiyya #APC

Freedom Radio Nigeria
Freedom Radio Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 19 January 2026 15:15:00 GMT
2351999
143819
6258
15550

Music

Download

Comments

meenah__mashi
FASHION FUSE😘 :
Ya Allah kada kasa mu zudda hawaye saboda yayanmu 😩👏
2026-01-19 17:38:38
1274
sirabyad
Sir Abyad😭🫰👈 :
Duk idanun da yaga wannan rubutun insha Allah bazai mutu ba sai ya ziyarci Annabin rahama s A W 😭
2026-01-19 22:34:52
1155
husnarh4
𝓗𝓾𝓼𝓼𝓪𝓲𝓷𝓪𝓻𝓱 𝓐𝓫𝓴🌸 :
Duk Wanda duniya takeba tsoro yanxu yaxo yamim like 🥺😭
2026-01-19 22:27:14
891
user5259090669978
Amnah :
Allah kadai yasan yarda yakeji a ransa 😭Baba kayi hakuri , Allah ya baka ikon cin jarabawa , Allah yasa hakan ya maka sanadin shiga aljannah
2026-01-19 15:25:05
667
dady_xero_iphone_store
Dady_xero_iphone_store :
Yanzu zakuga Ruwan like Muhammad rasulillah
2026-01-19 23:06:43
796
user1607474444266
Rabi,u Adamu :
wanna tsoho kasamu jarrabawa😭😭😭😭
2026-01-19 17:23:17
566
fatima.daily_
fatima.daily_ :
Rabbana Hablana Min Azwajina wa zuriya tina Qur’raata aayun wa ja’alna lil muttaqeena imama💕😭😭
2026-01-19 18:35:53
693
pulaninsaraky10
Officialteemerh :
The legend father of the year 💪
2026-01-19 18:29:51
684
salimadangoma
Salimadangoma :
Allah kar ka jarabce mu da jefa iyayen mu cikin baqin ciki😭😭😭
2026-01-19 17:53:35
473
shareeefatu...dukku
𝐒𝐡𝐚𝐫𝐞𝐞𝐟𝐚𝐚.𝐡𝐭𝐩𝐣💕 :
The pain in his voice😭💔 Innalillahi
2026-01-19 21:14:00
236
hauwa_i_khaleel
Mrs Mustapha Dallas✨🦋✨ :
Duk wanda ya yarda iyayen umar mutanen kirki ne dan girman Allah yayimin😭😭🙏
2026-01-20 14:58:00
371
faridaisa077
💞farees 💗baby :
Wanda yaji tausayin baban umar yamin like 😭😭
2026-01-20 11:36:59
214
umcybaby511
umcybaby :
Allah shijikan Yara 7 da aka kashe kuce ameen 😭🤲👏
2026-01-21 07:45:34
95
oumsafiyya4
OUM SAFIYYA COLLECTION :
mugun gani da mugun ji Allah ka raba mu da shi
2026-01-19 23:10:36
29
ameerahty20
@Ameerahty's Foods&General Ent :
Ya Allah Ka karemu daga mummunar kaddara 🤲
2026-01-20 22:45:53
19
autar.abba5
autar Abba 👩‍❤️‍👨😍🥰 :
da haihuwar Umar kwara a tuhuman da zubar da cikinsa😭😭😭😭
2026-01-20 22:25:20
15
userabubakarlauwal
abubakarlauwali :
duk Wanda yaji tausayin baban Umar yamin like Allah ya jigansu da Rahama 😭😭😭😭😭
2026-01-21 13:26:48
8
favfarouq001
king farouq dorayi🏒🤺 :
Wanda yaji tausayin baban Umar yamin like 😭😭
2026-01-20 13:11:06
44
basira.zarma
Mrs🥰 :
da haihuwar wasu diya. gwara ka mutu ahakan. baka haihu ba 😭💔
2026-01-19 17:30:01
234
gffszxchjiddx
Ian Granström :
Wayyo Allah😭😭😭 Yace ya kaishi Islamiyya, ya kaishi Boko, yace ya koya masa Gini..... Wayyo Allah to shikuwa Umar Da abinda zai Saka masa kenan😭😭😭 Yaa Allah ka mana Sauki, ka yafe mana, Kasa mu cika da Imani, kasa mugama da IYAYENMU lpia😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-01-19 21:59:08
144
adhimzat_collections
adhimzat_collections :
Ya Allah gamu nan mun haifa Allah ka shirya mana zuri’a ya Allah💔😭
2026-01-20 12:58:42
35
haruna.gambo.4456
HARUNA GAMBO🛢🛢🛢 :
Muhammad rasulillah
2026-01-19 16:01:03
154
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Umar Allah ya wulakanta ka
2026-01-19 23:35:33
247
dijama762
dijama762 :
Allah yasa mucika da imani dan Allah kuce ameeeeen Allah yasa muffi qarfin zuciyarmu y Allah
2026-01-20 07:55:35
48
khalipaiworld24
Khalifa I world 🛜 :
Allah y baka hakuri a xuciyar ka
2026-01-21 06:44:06
5
To see more videos from user @freedomradionigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About