@game.genius674: After playing this game my dad said I wasn’t his biological child #asmr #mahjong #boardgames

Game Genius
Game Genius
Open In TikTok:
Region: US
Monday 19 January 2026 16:54:49 GMT
1051035
10972
37
553

Music

Download

Comments

www.tiktok.comdramagril
🦋ami🌸❤️ :
2026-01-19 17:22:37
86
kb22233
kb22233 :
where do you find these ones
2026-01-19 23:05:16
5
ahmadj_77
AHMAD-77 :
gwa kira gaplek tadi🗿
2026-01-22 10:55:09
3
user1376599518351
Dilansito :
cómo s llama el juego???
2026-01-19 19:38:53
2
ftoma_980
﮼فافيتو :
2026-03-14 20:29:12
2
dia5853
Dia :
belinya dmn sihh
2026-02-06 06:17:44
2
mdmmo168
MD MMO :
Playing game on "Clash Mahjong", check AppStore, GooglePlay
2026-04-10 07:29:54
1
user8792677698656
carla❤️❤️ :
Como se llama este juego ?
2026-02-03 00:51:23
1
userx8jrpot60q
علي :
وين احصل هل لعبه
2026-02-03 17:08:18
1
ryvaro_1
Raymart Andaya :
where I can buy that?
2026-01-20 02:11:27
1
kristinavokl
🧜‍♀️Kristina Egorova🧜‍♀️ :
как называется игра
2026-03-06 16:36:30
0
zoyaal79
um nabaa :
عجبتني هاي لعبة وين الكاها بالعراق
2026-04-15 21:39:20
0
nyota_wa_mine
nyotsi :
what is this game called?
2026-04-12 11:11:36
0
wai.yan.806
ရဲဘော် ပA :
🥰🥰🥰
2026-04-04 16:06:44
0
cha.ben38
cha ben :
التنظيم الجيد والمحكم والمحافظة على الحجاج ليس أمرا سهلا على الإطلاق . الله يكون في عونكم 🥰
2026-03-31 14:16:46
0
mhamad_nariman01
{MHAMAD}-{NARIMAN} :
😂😂😂
2026-03-21 16:04:36
0
user5424115291618
user5424115291618 :
🥰🥰🥰
2026-03-21 03:31:33
0
naniw370
nuur sheene :
😁😁😁
2026-03-20 05:52:49
0
user613321879
พรแสง :
😂😂😂
2026-03-18 14:19:39
0
negarnazanin2000
negr9120 :
🥰🥰🥰
2026-03-18 11:01:26
0
objektivno.iz.zvo
Objektivno Iz Zvornika :
😳😳😳
2026-03-17 14:15:18
0
ftsh7fbhsaxfv.vkr
zawzawaung :
🥰🥰🥰
2026-03-16 14:39:04
0
babaluwings_
ten :
😳😳😳
2026-01-22 02:54:53
0
jaime.cruz4644
Jaime Cruz :
😳😳😳
2026-02-16 00:14:49
0
yaritzasevilla06
Nicol :
O
2026-01-20 04:15:02
0
djidjielina
Djidji Elina :
🥰🥰🥰
2026-02-05 15:00:49
0
lailadaoudi123
lailadaoudi123 :
ممكن نعرف فين كتباع هده عفاكم في مغرب
2026-02-03 00:05:01
0
khalifa.tayebi
Khalifa خليفة Tayebi الطيبي :
😁
2026-02-01 15:13:53
0
lelo6278
Lelo :
☺️☺️☺️
2026-01-30 12:58:15
0
.love78167
ေမတၱာရွင္မေလးရဲ႕သတို႔သား love. :
🥰🥰🥰
2026-01-24 01:19:48
0
.love78167
ေမတၱာရွင္မေလးရဲ႕သတို႔သား love. :
😳😳😳
2026-01-24 01:19:43
0
yasir_dan_izala3
yasir_dan_izala3 :
I can repost your video???? 😁💯
2026-01-22 16:44:30
0
hk23549
XR :
😁
2026-01-22 15:30:44
0
To see more videos from user @game.genius674, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

An fara gudanar da babban taron ƙasa da ƙasa kan Sufanci, zaman lafiya da haɗin kan al'umma a Casablanca Taron na bana Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya samu Halarta kan Sufanci (Colloque International sur le Soufisme, la Paix et le Dialogue des Civilisations) a birnin Casablanca na ƙasar Morocco, wanda aka fara ranar 6 ga watan Nuwamba, kuma ake sa ran zai kammala a ranar 8 ga watan Nuwamba, 2026. Ƙungiyar Jamhiyatou Ansaarud-Din, reshen ƙasar Morocco ce ta shirya taron, ƙungiyar da Sheikh Ibrahim Niass (Baye Niass) ya kafa a tsakiyar shekarun 1940. An gudanar da taron ne ƙarƙashin taken:
An fara gudanar da babban taron ƙasa da ƙasa kan Sufanci, zaman lafiya da haɗin kan al'umma a Casablanca Taron na bana Khalifa Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi ya samu Halarta kan Sufanci (Colloque International sur le Soufisme, la Paix et le Dialogue des Civilisations) a birnin Casablanca na ƙasar Morocco, wanda aka fara ranar 6 ga watan Nuwamba, kuma ake sa ran zai kammala a ranar 8 ga watan Nuwamba, 2026. Ƙungiyar Jamhiyatou Ansaarud-Din, reshen ƙasar Morocco ce ta shirya taron, ƙungiyar da Sheikh Ibrahim Niass (Baye Niass) ya kafa a tsakiyar shekarun 1940. An gudanar da taron ne ƙarƙashin taken: "Diplomasiyyar ruhaniya da dangantakar ƙasashe biyu: rawar da gwamnatoci da shugabannin addini za su taka wajen ƙarfafa kusanci tsakanin Morocco da Senegal." Taron ya samu halartar manyan jami'an gwamnati, jami'an diflomasiyya, shugabannin ɗarikun Sufanci, malaman addinin Musulunci, masana jami'o'i da masu bincike daga ƙasashen biyu. A yayin taron, mahalarta suna tattauna gudummawar Sufanci da ɗarikun Sufanci wajen tabbatar da zaman lafiya, ƙarfafa zumunci tsakanin al'ummomi da bunƙasa haɗin gwiwa tsakanin ƙasashe. Haka kuma, an ware wani muhimmin ɓangare na taron domin duba tarihin rayuwa da gudummawar Sheikh Ibrahim Niass (Baye Niass), musamman dangantakarsa ta tarihi da ƙasar Morocco, gudummawarsa a fannin ilimin addini da kuma irin rawar da ya taka wajen ƙarfafa alaƙar ruhaniya tsakanin Morocco da Senegal. Sauran manyan malaman Musulunci da za a yi nazari kan gudummawarsu sun haɗa da Sheikh Umarul Futi, El Hadji Abdullahi Niass da El Hadji Malick Sy. Shirin taron ya ƙunshi zaman tattaunawa na masana, gudanar da zikiri, karrama manyan mutane a fannin addini da kuma baje kolin takardu da tarihi da suka shafi dangantakar Morocco da Senegal. Haka kuma, mahalarta taron za su yi nazari kan hanyoyin ƙarfafa haɗin gwiwar ilimi, al'adu da ruhaniya tsakanin ƙasashen biyu, tare da mayar da hankali kan shigar matasa cikin ayyukan haɗin gwiwar ƙasashen Afirka. Ana sa ran taron zai zo ƙarshe da gabatar da taƙaitaccen rahoton tattaunawar da kuma amincewa da shawarwarin da za su taimaka wajen ƙarfafa zaman lafiya da kyakkyawar dangantaka tsakanin al'ummomi. Annahj News

About