@capcut_k8: #CapCut

Capcut_1
Capcut_1
Open In TikTok:
Region: MD
Wednesday 21 January 2026 19:01:50 GMT
734
56
1
13

Music

Download

Comments

ln.hong352
shop mây tre đan Lân Hoàng :
😎😎😎
2026-01-22 14:38:04
0
To see more videos from user @capcut_k8, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

A lokacin da fitintinu suka yawaita, tsoro ya mamaye zukata, kuma mutane suka rasa tabbacin abin da gobe za ta haifar, ya kamata mu tuna cewa ƙarfin mutum yana da iyaka, amma ikon Allah ba shi da iyaka. Yau da muke fuskantar ƙalubalen rashin tsaro, sace-sacen mutane, kashe-kashe da sauran nau’o’in fitintinu, wajibi ne mu ƙara komawa ga Allah Maɗaukakin Sarki da zuciya ɗaya. Domin sau da yawa mafita tana zuwa ne daga inda mutum bai yi tsammani ba, kuma taimakon Allah yana riska bayinSa a lokacin da suka fi buƙatarsa. Mu yawaita karanta: ﴿لَقَدْ جَاءَكُمْ رَسُولٌ مِنْ أَنْفُسِكُمْ… فَإِنْ تَوَلَّوْا فَقُلْ حَسْبِيَ اللَّهُ لَا إِلٰهَ إِلَّا هُوَ عَلَيْهِ تَوَكَّلْتُ وَهُوَ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ﴾ tare da: “يَا قَدِيمَ الإِحْسَانِ، أَحْسِنْ إِلَيْنَا بِإِحْسَانِكَ الْقَدِيمِ” Muna roƙon Allah Ya kare ƙasarmu, Ya tsare al’ummarmu, Ya dawo da zaman lafiya a dukkan sassan Najeriya, Ya kuɓutar da waɗanda ke hannun masu garkuwa da mutane, Ya ba jami’an tsaro nasara a kan masu aikata ta’addanci, Ya sanya aminci da kwanciyar hankali su mamaye ƙasarmu kamar yadda tsoro da fargaba suka mamaye ta a yau. Allah ne Mafaka, Allah ne Mai tsaro, Allah ne Mai fitar da al’umma daga ƙunci zuwa yalwa, daga tsoro zuwa aminci, daga duhu zuwa haske. Allah Ya kawo mana ƙarshen wannan fitina cikin gaggawa, Ya maido mana da zaman lafiya mai ɗorewa. حَسْبُنَا اللَّهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ

About