@magajichickenbauchi: #kano #bauchi #trend #foryou #viral

Magaji me kaza BAUCHI
Magaji me kaza BAUCHI
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 21 January 2026 19:43:35 GMT
298069
10118
243
1018

Music

Download

Comments

user8595453355184
Maman ahmad :
ako Ina sai an cuci mata ☺️banga zakara ba duk mata aka yanka
2026-01-22 19:16:04
54
user443023688181
AMINU MUSA BAUCHI :
nawa take
2026-01-22 16:30:57
7
d_deeeee
Deee🥀 :
Nifa Duk sai naji na kamu da sonka mai nama😁
2026-01-22 21:19:10
7
danshuwaarab
Dan❤️Shuwa❤️Arab❤️🇷🇴🇳🇬 :
duk karuwai ne. kaga ko wacce da cikin shege 😂😂😂toh akama uban ma a yanka
2026-01-23 07:16:38
7
sayyuu___1
Sayyuu_ usip🕋 :
Gashi akeyi
2026-01-22 16:18:46
4
kulwaty
Kulwaty's collection & More 💗 :
zanci😁
2026-01-22 20:01:06
5
nabilaabubakar1.1
nabilaabubakar1.1 :
Allah yawo kasuwa mai Albarka
2026-01-22 19:56:22
3
salihuadamu42
sale madrid :
Allah yakawo kasuwa
2026-01-23 07:40:06
4
shekty2007
shekty2007 :
dan allah kadaina yanka matan kaji sbd suna haifamana zakaru munaci😂😂
2026-01-22 18:49:46
1
its__dan__talaka1
shamsu___abdullahi8074 :
pls nawane
2026-03-01 12:24:54
1
kurakuksacompany
KURAKU ONLINE AGENT COMPANY 🏠 :
kazamai kwai itace karshen dadi
2026-01-23 08:26:30
0
dandori54
Uzairu Musa Dandori :
Dan Allah location
2026-01-22 19:44:46
1
blackbear765
Bea black 🖤💕 :
Location?😋
2026-01-23 13:04:14
1
eashatborno1
eashatborno :
Sekukaji nafara soyayya
2026-01-23 11:26:05
1
safiya2024
Maman Sabrina 001 :
irin kazar danakeso ta Hausa
2026-01-22 16:50:25
3
ganshow3
GANSHOW :
YAWU YACIKANAMN BAKI😂
2026-01-23 18:25:33
1
momyn.meenal
MAMAN MEENAL COLLECTION :
Mai nama zan baka kanwata😁😁😁
2026-01-23 13:48:54
0
armou576
@ABDUL_BAUCHI :
location
2026-02-03 13:29:51
1
auwal.bashir8
auwal.bashir :
waidama gwailayen kaza aciki yake😒😏😏😏
2026-01-22 22:22:26
2
urwat23
urwaty :
Alh magaji ya kasuwa
2026-01-22 10:10:45
2
abk1680
अबूबकर मुहम्मद :
Fatan alkhairi daga Katsina
2026-01-23 10:57:10
2
hafsadam1
HMA kamshi :
kazar data fara kwai duniyace 😋
2026-01-23 12:58:10
0
zuhuriyyah1
zuhuriyyah :
Allah ya sanyawa kasuwa Albarka bauchi ta ina , kenan
2026-01-22 20:16:04
1
sadiqyaro
Sadiq yaro :
ina san biyu qmma ina kano ya za'ayi
2026-01-22 19:10:01
1
mamayeh32
mamayeh :
masha allah
2026-01-23 11:11:34
1
To see more videos from user @magajichickenbauchi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About