@mhaliru92: Saukin admin Musulunci. #sheik_adamu_muhammad_dokoro #islamic_video #maiduguritiktok #arewatiktokers😂😂😂😂 #katsinatiktok❤️❤️❤️arewa

Baba cash
Baba cash
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 22 January 2026 14:31:03 GMT
714683
41548
287
2217

Music

Download

Comments

raina.fns.gareka.y
Raina fns gareka ya rasulullah :
Allah yasaka muku da alkhari duniya da lahira 🥰
2026-01-22 18:14:41
74
yahaya8855
yahaya suleiman :
Allah duk rikichin zamani karka rabamu da imaninmu
2026-01-22 19:44:32
60
jafarsabo7
أبو فارس :
wani ɗan jaririn ɗalibi yanzu sai kaga yana cewa abu mai sauƙi 🥰
2026-01-22 16:28:53
54
imammazajejikaninyass
Jikan Inyass :
Shin Suma Musulman China Idan Sun Mutu Ƙonasu Ake ?
2026-01-23 14:30:48
39
musbahuibrahim95
musbahuibrahim131 :
Bn Usman in karya yake China Akwai musulmai
2026-01-23 05:56:30
13
user7835458017775
Hassan :
wannan tambayan na qarya ne. domin musulman china sun fina na nigeria. sannan sai dai in yazama buddist.
2026-01-23 22:06:05
14
gdhjcsyjvcdtuvd
2035 :
menene abin wahala anan
2026-01-22 21:54:19
10
shaabanismael
shaaban, ismael shnn :
Allah yasa mucika da imani Baki daya 🤲
2026-01-22 20:10:24
12
mukhtaribrahim013
ATAMMAH 001👳🏼‍♀️ :
Wlh hakane mlm wasun mu basu San Amfanin malamai ba 😢
2026-01-22 23:15:34
17
abbakar.usman45
Abbakar Usman :
maganarsa akwai tambaya aciki gaskiya dayazama dan kasa to yabar musuluncine, sumafa sunada musulmai achan kuma bakonasu akeba
2026-01-23 21:05:24
6
laliga_123
Laliga1 :
please is this mallam's name?
2026-01-23 16:32:27
2
snabako
snabako :
ALLAH YASA MUDACE AMIN
2026-01-22 20:29:15
2
baba.auwal77
baba auwal :
Allah ya baka nasara
2026-01-22 22:53:52
1
ilyas_mubi2
Ilyas_mubi :
Malam China ba suwa bada citizenship yi foreigners ko achan aka haifi yaro
2026-01-23 12:50:12
3
usmanmohammedgwandu
Dan fodio :
shin musulman china ma konasu akayi?
2026-01-23 08:28:19
3
user78147362112
IBOU :
allah bada lada malam
2026-01-23 01:53:09
1
baffabuhari
baffabuhari :
Chinese funeral customs involve both burial and cremation, with the choice heavily influenced by location, government policy, and tradition. Urban are
2026-01-24 00:16:41
3
abdulazeez_kks
Abdulazeez :
to don an kona gawa sai mi ma
2026-01-25 10:54:48
1
yusufjustice7
Yusuf Halluru justice :
Ya Allah duk rikicin duniya kabar mu da imanin mu..
2026-01-22 20:19:34
9
atikawa.enterpris
Atikawa enterprise :
I doubt the authenticity of this story. Chinese citizenship is extremely difficult to obtain, and marriage to a Chinese citizen alone does not qualify a person for citizenship.
2026-02-13 04:18:58
1
eljamil2025
jamilu s umar :
Abun tambaya ana shin su musulmin Yan asalina China konasu akeyi ? Shi Kuma gsky YAYI wauta matuka
2026-01-23 16:24:10
1
mhmdsalhm993
محمد صالح بن محمد الدوسري :
allahu Akbar proudly Muslim
2026-01-25 09:15:31
0
atomibrahim3
jagur Ibrahim :
akwai garin Muslim mai
2026-02-21 22:27:36
0
jibirin.alhassan6
jibirin alhassan :
gaskiyane
2026-01-24 12:54:47
0
bawanfatimamuazumohammed
DOKIN AMEERAH :
ba haka bane
2026-01-23 05:47:49
0
To see more videos from user @mhaliru92, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About