@ragadisko: #ragadisko #ragadisko_abundariya #trendingvideo

Ragadisko
Ragadisko
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 January 2026 19:59:02 GMT
346328
25414
897
1842

Music

Download

Comments

jikar_bawajangwarzo
Mammy Fateemah's collections :
Na tsine ma wakar mariya dai dai gwargwado😁😁 Tun daga kaduna driver ya kunna min wakar mariya on repeat har sokoto 😢 😭
2026-01-29 17:10:56
258
khady6394
khady🥰😍 :
Allah yasa mijin da zan aura su bamu hadin Kai muyi irin wannan 🤣😂
2026-01-29 10:33:23
212
shatuwa_6
ShaTu🦋👸💙 :
Yanzu fah duk suna Yan Mata koh 😂😂
2026-01-30 13:59:44
25
husnah.mukhtar
Husnah Mukhtar :
is he the groom?😂😂😂 Wai Allah green after green
2026-01-29 18:19:28
13
darlingdeedi
unique girl 🤍🫶🏻🤭 :
Wanan yan kano yasin 😩😂😂
2026-01-29 10:30:05
10
amina1meenal
Meenal :
Amma angon nan tsohone gaskiya to duk abokanan sun tsufa😂🤪
2026-01-29 10:22:48
18
ayeeshagezawa
Ayeesha gezawa :
me green da orange dinan Allah ya shiryeku 🤣🤣
2026-01-29 23:45:06
19
deedees.____treats
CAKES AND SNACKS in Maiduguri :
Groomsmen are a whole vibeeeee omoooo this is real kauyawa
2026-01-29 13:35:48
31
nafisaauwal20
Nafeesat Auwal :
Ku kalli wani dinki da ake cewa tazarce😂
2026-01-29 11:50:21
14
hadiza301
hadiza ismail babacha 301 :
Gaskiya yayin kyau
2026-01-30 08:27:47
4
essaytaalhassan
𝐸𝑆𝑆𝑎𝑦𝑡𝑎 ℎ𝑒𝑛𝑛𝑎 :
Gsky wannan kauyawan ya bani joy😂
2026-01-29 16:35:50
5
ramatumusa04
Ramatu Musa ❤️🫂 :
acikin su sai kasamu Mai mata har Yara wlh 😂 allah y sherya
2026-01-29 09:02:33
5
usmandayyiba651
miemie🥰 :
wallahi duk yan iska akatara😂😂😂 kumafa kaman yan garinmunne dannaga harda taba😂😂😂
2026-01-31 09:55:51
2
sufiyanuhalliru
Sufee :
gaska Nigerian muna da Yan iska
2026-01-30 14:41:58
1
ummulkhairisaniahamad
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
Wanda ya rasa abin fada ya Danna mini like 🤔🤔🤔
2026-01-30 14:15:54
1
fateemahcollection
F.I.S LUXURY SHOES &BAGS🛍 :
😂😂😂gaba dattijaine gaskiya
2026-01-30 14:32:07
1
3347mightyfannah
Fannah Turaren Wuta And More💞 :
wai ya maganar Daina qauyawa 2026 ne?ko ya manta tinda yana gigin komawa wata jam'iyar?😂
2026-01-29 15:28:10
6
nadja.227
user8916898962942 :
Allah kar ka ba in Zinder dama ganin wannan vidéo ni da na gani na issa tinda ba wanda ze ji 😭😂
2026-01-30 19:46:16
1
byaseeyerh.ng
Un- trouble Aseeyerh🎀 :
Someone’s serious boyfriend 😩😂😂
2026-01-30 15:07:06
4
shayicollection
Shayi❤️🥰 :
İkon Allah kuma mutane ne ???🥺🥺
2026-01-29 17:58:05
3
jeedatulkhairi0
Jeedatul-kairi Fashion-Hub✨🥀 :
shagali rijalulahi an samu waje
2026-02-07 09:38:37
1
mnhennastickers
mnhennastickers :
Gsky me orange din shaddar nn ya samu nishadi dai dai gwargwado 😂
2026-01-30 11:00:23
4
shafaatumuhammad9
Silent storm :
Abokan angon nan last bus stop ne a Iskanci amma kuntashi kaina 😂😂😂
2026-01-30 21:47:31
1
mirror.of.ladies
mirror of ladies 🫂 :
Daga gani mai yellow Kayan dan iska ne wadda y yadda yamin like 🤭😂
2026-01-30 14:13:05
1
To see more videos from user @ragadisko, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About