Akwai wani legend da ba zai yi comment ba, sai dai yayi ta scrolling don ya karanta comments din mutane, kuma yanzu ya iso ga comment dina... Ina ganin ka 👀 oya sai ka dannan like da follow kafin ka wuce comment na gaba 😄 Ina maka fatan samun arziki mai yawa da gamawa da duniya lafia!!!
2026-01-30 13:25:07
99
Aseeyertou💓✨ :
Gsky amarya ta iya ball😂😂 nima kuma haka xanyi idan xanyi aure🤣🤣🤣
2026-01-30 10:16:42
27
Ameenu computer🦅⚽ :
Wani ya kusa rungumar amarya walhi 🤣🤭
2026-01-30 11:51:41
19
Aisha_tuu :
Wani ya kusan rungume amarya😂😅
2026-01-30 13:08:46
12
Jaelyn :
wallahi akwai indataso ta bogo muguwar injin take hari
2026-01-30 11:53:31
8
abbakar sadeeq :
wanan tafi drahim diaz iya buga penalty 😂😂
2026-01-30 08:30:00
47
sa'eed ibraheem Ogah. :
Yasin taci angon 🤔🤔🤔
2026-01-30 12:49:35
10
Yarima :
Shegiya azzaluma 😂
2026-01-30 06:04:30
17
NAJAH’S COLLECTIONS SKT🛍️ :
Kudaina cemata shegiya ba fada bane wasa ne😂🤣
2026-01-30 12:33:09
8
🦅ŇÆJ̣̌ƐƐBÜĹĹÆĤ🦅 :
To alkur'an ango saikasan irin zaman daza kayi da ita😂