Ni na kasa gane wanne sako suke so su isar😂 anyi video yakai 10 😂
2026-02-03 11:13:45
148
official mace tagari :
ina ruwan sukumbiya 🤣🤣🤣🤣😂😂😂
2026-02-03 14:35:16
93
Peenoni :
Wai su wannan basu da aikin yi ne, se photoshoot
2026-02-03 00:34:17
132
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭😭😭
2026-02-09 07:55:08
140
Faty’s glamz💄Henna🌿& Decor🎈 :
Mufa ba uban dazaisa muji aranmu maxajenmu basa sonmu 😳
2026-02-03 10:38:09
48
Smi collections :
Idn mutum ya girma de yasan ya girma
2026-02-03 00:45:00
34
Smc atelier :
Wannan mutane basa gajiya da hidima😅
2026-02-02 23:48:03
35
Softhafsat🦋✨ :
Maganar Allah wannan mutumin yana mutuwar son matarnan tasa ajiye maganar social media
2026-02-03 08:30:54
41
Shafzy's touch :
banason magana matan nan kaman batada wuya
2026-02-03 11:45:21
27
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
Kunga ku fadawa matar nan ta rike aurenta birge mutane sam bashi da wata rana tom 👌👌
2026-02-03 14:10:06
36
luxuriousinterios2 :
Suna wani kifii wai sukumbiya🤣🤣
2026-02-04 21:20:59
6
Marcy :
muhammadu rasululla ❤️❤️❤️❤️❤️
2026-02-18 17:00:35
12
queen lelency :
ya Allah kabani mai sona tsakani da Allah
2026-02-03 03:20:56
13
shop_with_ummee📦🛍️ :
bakin ciki zai kashe yan comment😂
2026-02-03 12:54:40
11
Business man :
allah ya dawamar da farin ciki har karshe rayuwarku
2026-02-03 07:11:18
9
Babyyyy :
mace ta tsani farin chikin Yar uwanta mace Allah yasa mudace 🙏
2026-02-04 08:50:54
5
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Na rantse da Allah nagaji da ganin complete corners din nan deeno haba next people please tunda aka baka kujerar umrah kullum saika dora mana su mungaji da ganinsu 🥺
2026-02-03 12:17:02
11
Bawan Allah@10 :
Kodan Mu Talakawa Ne Amma Inada Kudin Wannan Bazan Auri Jarka Ba 🤔🤔
2026-02-17 18:36:51
90
@madinaadam :
wlh nikuma suna matukar burgeni ina kaunarsu sosai wlh har cikin raina allah yabaku zaman lfy mai daurewa allah yasa mutuwa ce zataraba allah yasa kizama uwar gidansa har a aljanna fiddausi ameen ya rabbi
2026-03-21 18:08:32
7
Maryam Muhammad Ridwan :
Su maza masu kyau basa ruwan ido wannan sai jugunus sun dinga ruwan ido kenan
2026-02-03 08:30:49
8
BATIJJANIYA :
@BATIJJANIYA:Ya Allah Duk Wanda yakalli wannan comment din kabashi arzikin da Babu talauci na har abada 🤲🙏💜
2026-03-08 15:52:29
6
BLESSED :
Allahumma bareek
2026-03-17 12:29:24
6
mrs_RG :
Ina kallon mijin nan naki yasin yawuna tsinkewa yake 😂
2026-02-17 15:14:10
63
To see more videos from user @shot_by_deeno, please go to the Tikwm
homepage.