@mohammed_isa_hassan: #fypage #fyb #fyppppppppppppppppppppppp #fybシviral #fypシ゚

Mohammed Isa Hassan
Mohammed Isa Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 04 February 2026 18:15:46 GMT
253175
11593
518
4971

Music

Download

Comments

lomsnat10
Musa Binyamin :
Ashe maganar dr Abdulaziz Gaskiya ne da yace pantami makaryaci ne
2026-02-05 05:13:45
111
baiwarallah477
❣️Habibty❣️ :
Karkusa yanxu ya kafe camera Yana mana kuka fa😂🤣🤣🤣🤣💔
2026-02-05 05:35:39
18
aliyuhassan_
Aliyu Hassan :
Duk de Nigeria din bakuda mai amfaninishi yanzu,
2026-02-05 05:07:15
24
dankasamicity2
äbdürähämäñ:mi man city 🔥⚽ :
2026-02-05 06:08:42
24
yusufnaelmiskin1
yusuf shek elmiskin💪✅ :
wlh nabar izala 😂😂😂😂
2026-02-05 09:01:29
12
oga.sunusi1
OGA SUNUSI :
Allah yajiqan Dr Idreess Dutsen tanshi. 😭
2026-02-05 00:03:04
21
bangistudu
Babangida Tudu Gumi :
To Miye matsalar wannan video. ? a wancen lokacin yace bai taba Siyasa ba, bai taba shiga meeting na siyasa ba. amma baice Bazaiyi siyasa ba, yanzu kuma yachanja ra'ayi, koda ranstewa yayi zai iya fitar da Baki.😳😳😳🥰
2026-02-05 09:33:50
15
paris_cars_kaduna
Paris_cars_kaduna :
Muna goyon Bayan malam
2026-02-04 23:17:15
14
sulaimanattire
Sulaiman Muhammad Ahmad :
ai bece bazai shiga ba, da baiyi ba yace.
2026-02-05 05:44:47
8
user8726660861491
GAMBO LAWAN MUHD :
Allah Ya Jikan Dr. Idris Abdulaziz Ya Fadi Gaskiya Akan Pantami.
2026-02-05 06:24:37
6
malam_haroun
Malam Haroun :
2026-02-05 10:05:59
5
umar__y
umar__y :
kuna tura video munakara sonshi
2026-02-05 09:34:24
13
abba_suwagger
✈️✈️🛫ABBA✈️✈️🛫 :
2026-02-05 07:21:10
6
mallam.k.town
Mallam K Town :
Allh ya kara Lfy Mlm Allh yayi jagora
2026-02-04 22:52:42
3
arrowaminu
Al-Ameen Ibn-Usman :
Ahlus-sunnah inamuku wasiya daku kiyayi wannan mutumin🥰🥰
2026-02-05 05:08:25
2
salimzomawa
Zomawer :
Shin idan mutum yace baiyi kuma ya dawo ya canja ra’ayi yace yanxu zaiyi meye laifinshi
2026-02-05 11:01:24
3
usmanambare76
Hon usman Ambare :
toh far 😅😅🤣🤣
2026-02-06 12:47:22
1
wanxeey003
Sa’eematou😍❤️ :
Farfesa feret ✌😂
2026-02-09 00:22:59
0
user5840029802805
Abu muhseen :
shin yin siyasa Haramun ne
2026-02-05 11:11:49
3
sabiu.bross.hadejia
sabiu bros hadejia :
mlm daku aka cucemi kenan tun abayama
2026-02-04 23:35:48
1
mustaphasuleman75
Nr Musty :
dr idris yayi gaskiya
2026-02-05 08:54:49
1
adams.pilot99
adams pilot99 :
na yarda da abunda sherk Idris Abdul Aziz dutsen tanshi yafada
2026-02-23 12:55:38
1
adamcy52
💚adamsy52 :
jaraftace kowa yanacikinta
2026-02-05 04:53:56
1
hpilot17
hpilot 🏟️⚽🔥 :
Malam namune har gobe, iliminsa y amfanar damu
2026-02-05 10:16:29
1
khadeejatabubakarsadeeq2
🔴KHADIJAT 💘D heart 🫀💞 :
Eye achi dadi lafiya😂😂😂
2026-02-05 05:56:24
1
To see more videos from user @mohammed_isa_hassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About