@marke.herbal.medicine.3: ❄ MAGANIN SAURIN INZALI. Duk mai fama da matsalar saurin inzali ko rashin karfin kaga ko rashin kuzari ga hanyar da zaa kauda wannan matsala baki daya matukar ba a taba Istimnai ba. ABINDA ZAA NEMA 1. Danyar Cita Mai Yatsu. 2. Masoro. 3. Kannufari. Sai a samu wannan cita a dakata sai asamu ruwa a zuba sai sai kawo wannan masoro da kuna kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu. Sai a kawo zuma yadda zataji a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da dare. 090-1144-4110 marke herbal and islamic medicine #nigeriantiktok🇳🇬 #nigeriantiktok ##insightcreatorsearch #sunnah