@mustydangambo0: #viral #ledlights #tiktok #duet #foryou #shotfilm #trending #tag #Love #yp #lov #buy #niger #ghana #algeria #dubai #ishowspeed #lagos #shotfilm #algeria #libya🇱🇾 #arab #india #kano #africa #hausa #Love #fyp #creatorsearchinsights #khabylame #mrbeast #ledlights
BawanMata
Region: NG
Thursday 05 February 2026 11:11:03 GMT
Music
Download
Comments
Don k :
Duk mai bukatan aure yamin like
2026-02-15 00:24:10
311
sani ibrahim ginjimi ktn :
Ayiwa annabi salati masoya
2026-02-05 12:09:45
349
Babangida Aliyu :
Duk me bukatar aure yaimin like dan Allah
2026-02-25 21:53:41
115
Asheer :
tana gyara zama ta burko tusa 😂
2026-02-05 21:07:50
31
MOH’D COLLECTION ✍️✅ :
Ya Allah kasa mahaifiyata taga aurena 🙏
2026-02-17 14:14:12
20
Auwal Isa :
Wannan cin mutuncin Hijab ne, idan har baza ku dai na iskancin ku da Hijab ba, ubangiji Allah yayi maganin ku, Amin.
2026-02-08 11:09:39
45
Pharm musa sheme o1 :
Allah ya sakamana mu gwauraye
2026-02-06 00:50:37
10
Hassan sani :
wannan isgalancine gaskiya
2026-02-07 21:53:01
7
u best :
Ohh wannan harka alh kahadamu da alh kairi
2026-02-05 23:30:26
9
Aisha Sa'eed :
kuna jindadi
2026-02-05 16:09:03
13
yau yunusa :
duk Wanda zarmalulunsa yatashi ya min liking
2026-02-22 23:15:25
7
Ibrahim adamu :
@kwaila rigimar duniya
2026-02-05 20:53:40
6
🤲🔥naxeecommando🔥🤲 :
allah kakarama annabi daja
2026-02-06 13:41:13
6
musa b kasa👈 :
kuna kara tinzara mana gwauraye
2026-02-08 07:11:33
5
user48601341848802 :
aure yaxama dole
2026-02-22 08:25:54
5
LÈGÊÑD :
Dik wannan bazaisa muyi aure yanzu ba
2026-02-08 00:01:47
8
LARABEEY :
Wayyoo 😁 🏃♂️🏃♂️
2026-02-14 23:36:14
6
Abdullahipro1424 :
allah yakarawa annabi daraja kuce ameen
2026-02-26 08:10:08
7
ME GAUSI :
aure zanyi tindani bajahili ban
2026-02-06 00:38:36
10
Abdulkarimu Abdulssalam Rangas :
Wai Dan Allah sunyi aure ne
2026-02-10 16:59:11
11
MUAZZAMHOTORO :
Wanda bazai Iya status da wannan video din ba yamin like 😂😳
2026-04-18 13:46:30
1
Ibrahim Mohammed :
wai wannan time table ne
2026-02-26 22:42:09
4
MAI BOS TOP 002🤗 :
masha allha abokina
2026-02-05 17:45:21
3
user3047959281612 :
ok
2026-02-27 03:42:51
1
To see more videos from user @mustydangambo0, please go to the Tikwm
homepage.