Daura hannayenka, ka rufe ido. sai ka karanta wallahu galibun ala amrihi 41 sai ka shafo hannayan ka zuwa fiska kana wallahu ya a simuka minannas*1/52
2026-02-08 19:43:29
119
Za Ra :
good morning
2026-06-25 15:15:03
0
Umminat interiors57 :
Allah kajikan iyayena kasa suna aljanna Allah ka azurtani da miji nagari wanda tamu zata zo daya abokin arzukina🤑 abokin farincikina🥰 abokin soyayyata😘 wanda zai rikeni amana har mutuwa duk wanda yace Amin Allah kabiya masa bukatarsa albarkacin wannan watan🤲
2026-02-27 11:42:47
24
Na auta :
Aslm alkm dan Allah Ina da tambaya. Wai mai yasa duk wani maibada wani sirri irin wannan sai naringa ganin Kuna sa irin wannan zoben a hannunku. Dan Allah shikuma ya sirrin yake