Allah Sarki Rayuwa
Ni kaina idan naji wannan voice ɗin sanaji kamar nayi kuka😭 yaronnan saiya tunamin da 'Ya'yana 2 Najama da Alqasim 👫 Allah yasa duk wanda yabaro 'ya'yansa da iyayen sa da 'yan'uwansa Allah yasa ya koma ya tarar dasu lafiya klau🤲
2026-02-15 21:16:30
12
𝐼𝑡𝑧 𝑐𝑜𝑚𝑝𝑎𝑛𝑦💯💯❤️🩹 :
Allah yayimashi rahama yaron allah ya shiryar dashi hanya ma daidai chiya
2026-02-12 14:14:08
21
nafsy double Glow spa💙✦SNG✦ :
kukan dabazamu iya denawaba Allah Yama iyayenmu rahama🙏😭
2026-02-16 14:36:55
34
💥lawan ndure💥 :
wallahi sound ɗinnan tsenkaman zuciya yake Allah jikan iyayen mu
2026-02-16 17:01:39
3
yusif abdullahi :
sorry dan ina wannan yaron inason ganin shi
2026-02-14 14:22:46
6
Quaff and Tasty Morsel :
Allah ya haskaka makwancin iyayen mu
2026-02-18 20:31:11
2
Abdulkarim sani isah :
Yace zan baka Alawa ☺️😭😭
2026-02-15 10:22:21
6
abdulgoldenterprises :
wannan voice sai da yasani naye kuka sosai ina lillahi wa inna ilahi rajun
2026-02-14 17:19:28
13
@B2D :
Allah sarki😔😔😔
2026-08-15 23:15:51
0
BULAMA P💕K💕M🙏🙏🙏🙏 :
wannan abin yatabamin zuciya wlh Allah ya yasa mutuwa Hutu ne
2026-02-09 19:22:30
10
ibny khaleepha :
Hmmm😭😭😭
2026-09-09 12:36:53
0
meerahpretty6 :
Allah sarki maraici ba dd Wlh wannan yaron yasani kuka Allah yaraka da albarka yabaku hkr rashinsu 😭😭😭
2026-02-20 22:04:22
2
Big kaller 🪖 :
for us way our fathers died Allah jikansu da rahama wadan dah nasu ke raye Kuma Allah yaja Nisan kwana 🙏😓 I miss you Abba nah 😭😭😭
2026-02-16 20:53:33
2
Abdullahi Ahmed yola G.D.N. :
Allahu akbar rayuwa ba tabbas 😭😭
Allah yasa mucika da imani 🤲