@kahuturarara: Wakar Aminu Alan Waka kenan Sarkin Adabin Kasar hausa Yana nan tafe akan YouTube channel dinmu gobe idan Allah ya kaimu Sannan za’ayi nadin sarautar sa a fadar mai martaba sarkin daura Ranar asabar 14/02/2026 idan Allah ya kaimu Muna gayyatar kowa da kowa @Aishatulhumairah @Aminu Ladan Abubakar
Dauda Kahutu Rarara
Region: NG
Thursday 12 February 2026 15:54:13 GMT
Music
Download
Comments
ali boy umar gombe🚓👮 :
yanzu yanzu zakaga masoya annabi zasufa min like 👍
2026-02-12 17:18:09
1107
Dago Nikuchi :
2026-02-12 17:04:55
247
Asa kura92 :
Dan Allah meye Adabi nadae san ladabi
2026-02-12 17:56:43
77
Mäñ_bøbø💀 :
Kaine sarki har gaban gobe 🫰🏾
2026-02-12 17:03:21
133
Fashion Oasis :
Shege rara Wato indai waka ce wlhy yanxu na sallama nabi🙏
2026-02-12 16:17:34
148
Hon Abbale Hadejia :
ƙauna gaskiya ce. Dr. rarara kasan darajar soyayya. Allah ya ƙarawa hajiya lafiya.
2026-02-12 16:40:55
292
nuruyusuf341 :
idan masoyanka sukamin like 1k to zanbi 👌
2026-02-12 17:22:03
75
yusufmuhammedyu31 hasbunallahu :
kai Mai karanta comments uwarka
2026-02-12 20:25:28
17
Ali Rabiu Sufi :
Masha Allah, Alhamdulillah.
2026-02-12 20:23:24
12
simra :
Dan girman zatin Allah ka taimakamin ina cikin damuwa pls🙏🙏🙏
2026-02-14 14:25:09
7
WUKA SON :
ubangiji Allah yakarawa rayuwa albarka
2026-02-13 09:48:31
7
Ⓜ️k company🦅 :
duk masoyi rarar ya min like 👍
2026-02-13 05:38:43
32
Rabiu Yaran Malan :
Dan Allah Kuyi Following Dina Saboda Annabi Muhammadu S a w 🤲🤲🤲🤲
2026-02-13 16:39:30
5
Ammar :
wannan Haka yake fadi ka'kara Rarara👌🥰💯
2026-02-12 22:15:26
6
UMMEEH-HENNAH🌿🌿🌿 :
Allahumma salli Ala nabiyyuna Muhammad 👌🥰💯
2026-02-12 20:29:50
18
Ali Turakin turaki :
wannan shine rama alkari
2026-02-12 22:03:15
8
Yusuf Bala Old Boy :
Zamaninkane munbi ba adawa Dauda
2026-02-13 14:18:13
6
YAYA ZOLA ♓🇳🇪 :
wlh mukula da sallha akan lokaci 🙏🥰
2026-02-12 16:16:37
55
Abdulsalam Aliyu :
mai sun dauda rarara yayimen lekin
2026-02-13 06:03:27
8
TechTok :
Haka ake son mawaka. Ku so junan ku.
2026-02-13 12:59:54
5
Sarina :
nafara sonka daga yau
2026-02-12 18:46:56
28
alsheikh-chaji :
Bana San ka Amman wlh ka iya waqa ba hassada
2026-02-12 15:58:34
66
Ali black :
Wannan waqa ne?
2026-02-12 21:58:30
8
Abdulkadir Tabuli :
Shashasha
2026-02-12 21:00:45
5
freedom 4 arewa :
Allah karusa azzalumai damagoya bayansu
2026-02-12 21:59:28
8
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.