Allah ne fa ya jarabce pantami muma muyu addu.a Allah kar yajarabcemu irin wannan jarrabawar
2026-02-14 13:47:02
483
Ahmed Yahaya :
Wannan tun lokacin malam yana raye yayi Wannan wa'azin. Allah ubangiji ya jiqanshi da rahma
2026-02-14 13:26:48
366
ibrahim painter🫡 abuja 001 :
Wlh nabar izala 🥺daga yau
2026-02-21 22:59:46
69
FAX ⭐ :
WALLAHI INA CIKIN MASALLACIN AKA YI WANNAN KARATUN.
2026-02-17 09:15:15
89
Aliyu AK Na Annabi :
tabbas Allah ya jarrbi fantami da mummunar jarrbawa
2026-02-14 23:45:30
114
Ismail Abdullahi Ango :
that doesn't justify anything, he still have the right to change his mind or perspective and his intentions are all what matters may Allah guide him through the right path
2026-02-22 07:11:16
53
DAYYAB ADAM ✅ :
Koma dai mene Pantami sai yayi Gwamna Insha Allah 🙏
2026-02-15 16:37:21
60
Basiru :
Allah yajikan Pantami inama yana raye dayayi kuka
2026-02-15 13:28:04
70
@examiner :
what is the problems or a mistake in his statement? i think he's just telling the story about some politicians but not really condeming the policts
2026-02-17 06:11:59
19
Salisu Mansur :
yanzun dai ta tabbata malam baya son ganin maaiki (s.a.w)
2026-02-15 05:54:45
22
as,soye :
har na tuna dr idris allah ya masa rahama
2026-02-21 23:20:36
23
ibrahim musa :
Allah mai iko tarihi mai maimaita kansa
2026-02-15 06:56:45
43
Thelazykitchen👩🍳 :
Ku kuna da matsala Wlh Allah ya taimaki pantami ya bashi sa’a
2026-02-22 10:38:49
16
JB :
Toh Allah yasah mufi karfin zuchiyan mu
2026-02-15 05:30:36
20
MK🔐khamis japala :
me karanta comment Allah yajikan iyayanka 🤲
2026-02-24 18:21:06
10
masaudu ozil :
ba pantami bane editing ne 😁😁😁
2026-02-22 22:28:58
12
Masud_gentleman :
Muna addu'ar Allah Ya bawa Pantami gwamnan Gombe, sannan muna roqon Allah Yayi riqo da hannayensa 🙏🙏🙏
2026-02-18 14:33:20
8
ABU-ABDUL-RAOUF✍️🇳🇪 :
Ya jamaâ,îna jaruma hadjia Najaãtu😊 Allah saka miki da khair. Ameen✍️🇳🇪🙏
2026-02-15 12:08:06
15
Hussain :
Ke Duniya!
2026-02-14 14:03:56
22
Mohammed Garba Danbarno :
Allah Ubangiji Ya sa malam ya fahimci gaskiya, Allah Ya bashi ikon cin jarabawan
2026-02-14 23:17:07
19
ABk :
gaskiya malam yanaruwa
2026-02-14 22:28:10
18
Mr. cash :
Jaraftace wlh ba komi ba So muma muyi addu’a Allah ya rufa mana asiri
2026-02-14 20:40:01
18
ZAKI DAN YAYA :
Allah Sarki
2026-02-17 11:52:40
7
Jafaru :
Ya Allah karka jarabcemu da tubka da warwara😅
2026-02-16 20:48:17
10
radio diagnosis. :
in sha Allah yanda yayi aiki yana minister to zaiyi aiki sabida allah da tsoron allah fiye da abinda yayi
2026-02-15 14:22:11
24
To see more videos from user @iama_barrister, please go to the Tikwm
homepage.