1. Haka wani yazo hira waje Na da coke dinsa rabin roba muna hira yana sipping har muka gama ya tafi da sauran ahannusa baishanyeba😅 2. Wani kuma da ya siyo mini Kaza da drinks bani da lafiya, yana min hira haka ya cinye Kayansa da shanye drinks din guda biyu da nawa da nasa ina kallonsa. Azuciyata nace Allah ya kyauta. Nace daman kana Jin yuwwa ne Yace wlh kedai bari! May Allah bless us with pious spouse 🥰🙏
2026-02-24 06:53:32
30
Kiss kavacha :
Allah bamou miji na gari🤲🤲
2026-02-21 00:35:35
44
Queen Nn :
Allah yabamu mazaje na gari alfarmar wannan wata
2026-02-22 20:44:16
51
Salmarh collection :
wlh Nima nayi kuskuren auransa malam kuma Nima na kasa hakuri dashi bashi da dadin Zama 😭😭😭😭
2026-02-22 08:03:40
17
Oum Ayman 🦋 :
Alfarman wannan Allah kabamu miji nagari
2026-02-21 04:36:21
22
Ummis_Stamp :
Mata kar da ku kara koran samarinku 😅saboda wani
2026-02-20 04:31:01
29
Mrs✨😍💎 :
Allah ka hada mu da miji nagari 🙏
2026-02-21 23:43:42
5
khadijah :
nidai mijina shine raba gardama Allah ya biyashi da gidan Aljanna alhamdulillah
2026-03-11 11:09:54
14
Maryama3601 :
Allah ka bamu wanda zamu iya ka kuma shiga tsakaninmu da samarin zamane
2026-02-23 20:38:27
5
Nafee.sat 🌺 :
Malan wani lokacin iyaye ke matsawa shiyasa da an samu ake cewa yaushe zai turan 🥺
2026-03-03 21:56:11
20
R💕 :
Wai amasa awara da kwai sai kace maye 😂😂😂
2026-03-05 05:02:24
5
Ummu shureem :
tabbas hk ne 💯💯💯
2026-02-20 16:58:44
5
Daddy's collection :
walahi malam gaskiya ne malam Muna famu walahi sai Allah kawaii 😢😢😢😢😢😢😢 hmmm
2026-02-20 14:33:15
10
Waleedah’s-Glow :
A a nifa ynxu saurayi marar tahadu tahabbu ficemun yake arai fitt 😅
2026-02-23 11:26:31
14
houseinitoukour :
wallahi wasu basuda maza kunya
2026-02-15 13:07:31
5
fresco takeout_kn :
Wai rake😅 itama data fishi ta zauna ta sha
2026-02-18 04:16:03
7
🥀 فاطمة زهرة 🌹💕 :
sai kwadayin masifa amma biyar dinsu baka isakaci ba
2026-02-26 10:46:04
2
I💕b💕t💕I💕s💕a💕m :
Allah yabamu mazaje nagari Allah ubangji kasa muyi dace a rayuwar auranmu Allah kadubemu 🤲 kayimana xabi nagari 🤲🤲
2026-02-21 23:23:52
4
hawwerty5 :
Allah yabamu miji nagari
2026-03-13 12:33:13
2
A💕 :
Rake 😩😂
2026-03-03 04:20:22
2
Fatima Aliyu B. :
Allah ya biya malam.......👏🤣
2026-03-07 00:15:12
1
user13470246093730 :
Allah Yasa mudace
2026-02-25 07:57:36
2
Mariam Haliru :
Ba'a gane halin su.. May Allah chose the right person for us
2026-03-11 05:32:49
2
madeena :
Allah kabamu mazaje nagari alfarmar wannan wata mai anfarma
2026-02-25 23:52:26
4
To see more videos from user @mariamumar39, please go to the Tikwm
homepage.