@hausa.comedy.nishadi: Replying to @haidar.ali8699 #foryoupage #hausatiktok

HAUSA.COMEDY🤣
HAUSA.COMEDY🤣
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 February 2026 16:50:11 GMT
1044547
43435
697
4397

Music

Download

Comments

ayshaaliyu09gmail
Aisha Aliyu barde💃🐊🐊 :
Ashe d har gantso gareta😂😂😂
2026-02-16 22:10:19
244
maimoounahtuoh
Maimoounahtuoh collection 👘👜 :
Ashe dai andade a bariki 😂💔
2026-02-16 20:13:23
249
queeneesho
👑👑queen eesho👑👑 :
masoyan Annabi kumin like
2026-02-25 14:02:11
111
abbanruhullahbre
ABBAN_RUHULLAH :
matata ta mutu tabanni da yara bakwai yazanyi dasu😳
2026-02-19 08:55:07
37
gentledude09
gentledude :
Ashe tayi gidan gala? to gaskiya akwai Matsala...duk yen gidan gala ba tareda iyayensu sukeba..zaman kanta takeyi kenan..
2026-02-17 08:32:05
84
adamumadam2
adam see A_boy :
karyane nan gidan kainuwa ne Mararaba Abuja Nasarawa
2026-02-16 23:42:17
13
eyshatcollection
Eyshat Collection :
Naji ance dama daga solo suke farawa 😂
2026-02-16 22:26:58
44
babyn062
Jamila Marafa😘 :
Ashe tsohuwar jajirtacciya ce😂😂
2026-02-16 22:58:11
28
hafsatouu_
MerhMerh🩵 :
Ashe an dade ana fafatawa😂💔
2026-02-17 10:16:17
28
mukhtar3549712472209
mukhtar dantudu :
andade anzubbarda mutunci🤣🤣
2026-02-16 17:21:18
78
ameey_bie
ameey_bie :
Baiwar Allah 💔 Allah ya shiryamu akan tafarkin gsky
2026-02-17 08:44:49
14
sanatorzee
SANATOR ZEE 😇😇 AMANAR NAMADI :
Kai jama’a to koma dai mene ai allah ya daga darajar ta
2026-02-17 11:49:30
28
kingappleboy0
Apple boy🍏 :
Dan iska bashi da kama 😂💔
2026-02-16 17:53:17
39
zeezeehstories
ZEEZEE storytelling :
Tabbas idan nayi kudi zanyi kyau
2026-02-17 07:20:04
5
ilovelatinasandm3s__
ilovelatinasandm3s :
Tsohor Yar bariki ce 😹💔
2026-02-17 10:44:44
5
privatepgg
Private PG 💯 :
An dade Ana bura uba fah😂😂😂
2026-02-18 07:46:00
7
xeeh2027
Lady😍 :
wanda yyi gaba yyi gaba
2026-02-16 22:31:48
82
murjanatuaminuyay
jannert collection :
dan iska bayi da kama🤣🤣
2026-02-16 23:34:12
5
baitudukkan8
Bait♥️Dukkan🥰by💕Arab :
Allah ya shirya mana zuri a
2026-02-17 10:02:11
6
yoosoufmoses6534
Yoosouf Moses :
Gasu nan Kamar haka: Mummy gombe Maryam jos Nafeesa Zuru Hafsa chair lady Mai shanawa
2026-02-16 22:14:49
11
abkmdutse1
abkmdutse :
wlh. Har tabani tausayi
2026-02-16 23:25:15
6
a.j.collection1
( 7 8 6 ) :
😳😳😳 Kafin amata kanta waye
2026-02-16 22:10:47
14
haidar_mergaji
Aliyu Muhammad magaji :
Ba’ayima mutane dai dai wlhi. Idan acting dinta na burge ka, ina ruwnka da inda ta fito
2026-02-16 18:38:06
17
nanarhbeautiy2
Aisha Ahmad Isah :
Allah sarki har kunya naga tana danji ko😂
2026-02-16 23:42:25
6
aabdulsalam__
Abdulsalam Haruna :
Uhmmmm Allah yakara shirya zuri’ar mu
2026-02-16 19:37:28
9
To see more videos from user @hausa.comedy.nishadi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About