@mubeedabai: Yadda Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu Ya Nuna Farin Cikinsa Karara A Fili Lokacin Da Aka Kira Sarkin Wakar Kasar Hausa Dr Dauda Kahutu Rarara Zaiyi Waka A Gabansa, yau a Gidan Gwamnatin Jahar Adamawa. @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah
Mubarak Dabai
Region: NG
Monday 16 February 2026 17:41:23 GMT
Music
Download
Comments
mrskiyakiya :
Shifa tinubu ya aza rarara ne gomnan katsina 🤣🤣💔
2026-02-16 22:35:20
1147
Heedayaa👸🏻 :
Rarara yagama saye zuciyar tsohon nan wllh✌🏻😅💃🏻
2026-02-17 05:51:57
332
SMART FX 📊📈 :
chab lalle Nigeria akwai damuwa 🤭
shugaban kasa dakansa yana hamma🤣 yunwa🙆
2026-02-16 18:16:40
360
Mrs :
Allah kabani lfy kayayemun abunda yake damuna alfarmar wanann wata me albarka 😭🤲
2026-02-17 10:02:22
87
Owodab :
this Rarara is the North Wizkid i swear 😃
2026-02-16 19:58:06
66
Ishabeauty :
nifa tinubu tausayi yake ban😂😂😂😂😂
2026-02-17 05:15:33
46
Oumar_pharouq____ :
Rara ya riga ya chinye zuciyan guy dinnan 😂💔
2026-02-17 12:29:18
69
Khadija🦅goldeen💎🖤 :
anya rara ba sihiri yama tinibu ba🙄
2026-02-18 09:58:46
45
Bayoimage :
Nigeria 😂😂 Bahushe ya Zama Mawakin bayarabe 😂😂
2026-02-17 06:08:04
19
Mhmd Y sunnah 🇳🇪 :
tinubu jin yakai kamar yaba rara rikon Najeriya na sati biyu2 😂
2026-02-17 10:48:54
18
𝕐𝕦𝕤𝕦𝕗 :
shifa rarara Sai ta Allah wlh 🤔😂
2026-02-16 22:04:58
77
H mato scent✨ :
Anya rara badan danginsu tinubu bane 😂😂😂
2026-02-16 22:58:06
32
sufi investment :
Tinubu fa ya fison rara akan mutanen arewa fa😳
2026-02-16 22:35:09
22
Nana Aisha :
Wai ni kam shi Tulumbun nan shugaban kasa ne ko shugaban Rarara 🤔🤔
2026-02-17 09:21:37
11
𝓢𝓾𝓰𝓪𝓻🫀❤️ :
Kaman birin wasa
2026-02-16 22:47:47
6
Aseeya🥰🥰🥰🥰🥰 :
na am waye yake kirana ananne 😂😁😃
2026-02-17 00:03:11
5
tawai gold of lagos :
mugu 😂
2026-02-16 23:55:01
6
sir-sadauki :
😂😂ALLAH ya yarda wlh banason rarara amma wlh dolena nahakura nabi sbd banaja dayin Allah🥰🥰🥰
2026-02-17 12:46:02
6
Mrs Hubby ❤️🔐🥀🫂 :
Yanzu zakuga Ruwan like Muhammad rasulillah
2026-02-18 04:16:23
9
Bobo :
yanxu gantalin kuma harda matartashi zecigaba da zuwa
2026-02-16 19:46:56
136
GOSKA_PHONES_STORE :
aisha masha allah kinduba fitarki Allah yabaku zaman lpy
2026-02-16 23:35:56
5
SMARTsumee💞💝 :
Pls arege mana kasar kadan kar abashi fuka baba🤣🤣🤣🤣
2026-02-16 22:52:58
5
Rasheed_knowlez :
Tinubu na kamada Biri daji
2026-02-17 09:39:16
5
SADEEQ✨🤍 :
Kaii Wlh tinubu yana san rarara🥰🥰
2026-02-16 22:09:46
18
wakilcapscollection :
Mashallah
2026-02-16 19:26:41
7
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.