@abdulsar.group: ME YA SA MATA KE GANIN FARIN RUWA KAFIN KO BAYAN AL’ADA (PERIOD)? Shin hakan matsala ce? Amsa a takaice: A mafi yawan lokuta, BA matsala ba ce. MENENE FARIN RUWA (VAGINAL DISCHARGE)? A dabi’a, mafi yawan mata suna samun fitowar farin ruwa daga gaba a lokuta daban-daban na zagayen al’adarsu (menstrual cycle). 🔹 Yana iya kasancewa: ~ fari kamar madara ~ fari mai ruwa-ruwa ~ mai kauri ko salala ~ wani lokaci har ya zama rawaya kadan ko baki-baki (brown) Duk wannan yana faruwa ne saboda sauyin sinadaran hormones a jikin mace. Ana kiran wannan yanayi da suna Leukorrhea, kuma alama ce ta lafiyayyen mahaifa da tsarin haihuwa. ME YA KE JAWO CANJIN FARIN RUWA? Canjin yana da alaƙa da hormones kamar: ~ Estrogen ~ Progesterone ~ Androgen 🔹 Idan Estrogen ya yi yawa: Ruwan yana zama fari, mai yauƙi, kuma ruwa-ruwa. 🔹 Idan Progesterone ya yi yawa: Ruwan yana zama fari kamar madara, mai kauri Duk irin wannan: ✅ muddin baya wari ✅ baya haifar da kaikayi, zafi ko radadi 👉 normal ne. AIKIN FARIN RUWA A JIKIN MACE ✔️ Yana tsaftace gaba (flushing dirt & germs) ✔️ Yana kiyaye danshi (moisture) ✔️ Yana nuna cewa vagina da tsarin haihuwa suna aiki yadda ya kamata LOKUTAN DA AKE YAWAN GANIN FARIN RUWA 🔸 Bayan period: Wasu mata na jin bushewar gaba na kwana 3–4, sannan farin ruwa ya fara fitowa. 🔸 Kafin ovulation (follicular phase): Ruwan yana fara fitowa mai ɗan kauri Alama ce cewa ƙwayoyin ƙwai (eggs) suna girma 🔸 Lokacin ovulation: Ruwan yana zama fari, salala, mai yauƙi (kamar farin ƙwai) ~ Ana kiran shi “egg white mucus” ~ Yana taimaka wa maniyyi ya isa ƙwai 👉 A wannan lokaci mace na iya samun ciki cikin sauƙi. 🔸 Bayan ovulation zuwa period: ~ Ruwan yana raguwa ~ Yana zama mai kauri, wani lokaci kamar gum/glue ~ Yakan ɗauki kwanaki 11–14 🔸 Brown discharge: ~ Bayan period: tsohon jini ne da bai fito ba ~ Kafin period ko jinin digo-digo: zai iya zama alamun daukar ciki (implantation) 👉 A yi pregnancy test don tabbaci DALILAN FITOWAR FARIN RUWA 1️⃣ NORMAL (Ba Matsala Ba) ✔️ Sauyin hormones ✔️ Lokacin ovulation ✔️ Ciki (pregnancy) ✔️ Amfani da family planning ✔️ Lafiyayyen tsarin haihuwa 2️⃣ ABNORMAL (Saboda Infection) 🚨 Idan ruwan yana tare da wari, kaikayi, zafi, kumburi ko radadi, to akwai matsala. 🔹 STIs: ~ Gonorrhea, Chlamydia: ruwan rawaya, wani lokaci babu alamomi ~ Trichomonas: rawaya/kore, wari kamar kifi, kaikayi 🔹 Candidiasis (Yeast infection): ~ fari mai kauri kamar madara ~ kaikayi da zafi 🔹 Bacterial Vaginosis: ~ toka-toka (gray-white) ~ wari kamar kifi....
ABDULSAR-MEDICINE-CENTER
Region: NG
Tuesday 17 February 2026 22:13:49 GMT
Music
Download
Comments
sanoussi danbaba :
🥰🥰🥰
2026-02-17 23:04:09
3
user9746676883196 :
madalla
2026-02-18 09:57:15
3
user8385158373272 :
🥰🥰🥰
2026-02-17 23:16:10
2
na koune :
yayi
2026-02-27 15:05:41
2
Aainex :
yan arewa kenan💔
2026-04-13 20:01:07
1
Hl :
🥰🥰🥰
2026-02-26 00:54:56
1
Hasan mahamadou :
🥰🥰🥰
2026-02-28 08:23:46
1
ENFARA :
🥰🥰🥰
2026-02-27 22:31:16
1
user926397566 :
gaskiyane
2026-02-27 20:50:48
1
Oudou Tasi :
🥰🥰🥰
2026-02-27 14:48:42
1
AmirouTuwo :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-02-27 10:43:20
1
Saadu Salihu :
harda nutswama
2026-02-27 05:54:59
1
Auny :
🥰🥰🥰
2026-02-27 00:32:12
1
user8469212623820 :
❤️❤️❤️
2026-02-26 22:58:57
1
musaadamPollo :
👍👍👍
2026-02-26 17:49:16
1
abdoul Razak :
🥰🥰🥰
2026-02-25 21:37:50
1
saïdou :
🥰🥰🥰
2026-02-25 22:13:15
1
mahamad sadis boy :
yayi
2026-03-02 11:35:37
1
alh samir :
malan edan karuwa che fa
2026-03-05 21:25:26
1
عبدالله :
😳😳😳
2026-03-15 22:48:18
0
Abdoul Malik Boubacar :
🥰🥰🥰
2026-03-11 22:36:52
0
zakaria Soja Love ❤️ 😍 💖 :
🥰🥰🥰
2026-05-08 00:31:30
0
MOUHAMED BADAMASSI :
🥰🥰🥰
2026-03-13 14:10:34
0
Moukaïla Wahabou :
🙏🙏🙏
2026-03-13 16:12:33
0
🌲MK ON TOP🌲 :
❤️❤️❤️
2026-03-13 23:15:46
0
To see more videos from user @abdulsar.group, please go to the Tikwm
homepage.