A lokacin da kuke munna wajan shan ruwa mukum a lokacin muke kukan rashin mahaifina jiya da yamma ubangiji ya gafarta masa🥺😭😭😭
2026-02-19 10:54:31
1129
ZULY’S COLLECTION & MORE💗 :
Ana azumi kuna wannan shirmen
2026-02-19 04:08:54
72
Queen Haulat 🤍 :
wato maxa insuka samu guri sunfi mata 😅 iskanci😅😂🤣
2026-02-26 13:45:29
23
nusaiba Hasheem :
Sunacan suna rawa yaron nan yanata Kara Madara a tea😂😂😂
2026-02-19 20:06:25
16
Ukashatu Yahaya :
Alhdlh, Allah ya qara sutura, yasa wataran A aljanna zamuyi irin wanna farin cikin😊 , da annabi Muhammad s a w 💕🤲🙏 wnnd yaji dadi yayimin like
2026-02-20 05:26:44
39
saada :
Android masifa ce kullum ba space 😭
2026-02-19 18:19:33
23
aishaawal174 :
Salati goma ga annabi Muhammad
2026-03-01 19:44:39
11
bahijjahyunusa2 :
Dan allah suna waka nake so
2026-02-18 21:46:35
6
Aminu_Babba :
Duk wanda ya yarda waƙar soyayya tafi Soyayya daɗi...
mu haɗe a bayan layi
2026-02-27 22:01:38
10
Yar fulani ce :
C.E.O fa yafi yaran shagon iya wakar🤣
2026-02-19 11:01:25
14
MUFATSHA GLOBAL IMPORTS :
Allah ka faranta mana acikin kowane hali🥰🥰🥰🥰
2026-02-21 18:37:14
5
Haleefan Hjy photography :
Yakamata a Ganku kuna Sallah sau Daya a cikin video tunda watan Ramadana ne 😂
2026-02-19 05:09:12
10
mommy nimrah’s glamour :
Allah ya barku tare kunburgeni wlh 🥰
2026-02-19 19:56:54
5
JIDDOHH🫠🌸🤍 :
Ansha ruwa ido ya bude 😂allah ya karba mana gaba daya
2026-02-18 20:06:15
11
MEERAH❤️ :
ohhh Allah 🤦🏻♀️wllh kunsa nafara haddace wakar nn 🥹🤧
2026-02-19 05:09:33
8
@saaderhsamza :
Kai mutanen nan bakuda matsala abinku,Amma dai a dingayi ana hadawa da addu,a lokacin iftar ba lkcn waqa bane.
2026-02-19 09:37:39
9
Crafted by Tee :
Wlh kuna sani farin ciki🥰🤣
2026-02-19 19:49:08
5
Sayyada_xx :
Waiku lokacin adduar ku waka kuke 😳
2026-02-19 10:53:47
5
Inzaghi90 KT :
inci arziki annabi aimin like
2026-02-20 01:01:29
20
Miemie_Nice 🦋💜 :
N daena comment tnda anki yimn nawa video 😏😂😂
2026-02-18 20:35:20
5
The black girl :
Wannan mai red p-cap din kaman shiyay waqar 😂, ko mistake baiyi😂😂😂
2026-03-01 19:07:21
0
Haruna Rabilu Gp :
sarki
2026-02-26 21:16:13
3
Favorite Eatery ✌🏼❤️ :
Munada pepper soup
2026-03-04 10:43:29
0
Sweet-n-savory-Kano :
Am just smiling like an idiot sbd kun burgeni😂😂 amma ga wata shawara idan ansha ruwa Wlhy kudena irin wannan, Wlhy ku rika karatu da fassara kawai wato tafsir😂🤗
2026-02-19 23:22:32
2
BOLA AHMED TINIBU (GCFR) :
Arewa ba kurafi,ba yunwa,farin ciki ta koh ina🙏
2026-02-27 21:28:41
2
To see more videos from user @luxury_abaya_kn, please go to the Tikwm
homepage.