Ya rasu, amma kullum wa'azinsa Yana tafiya daidai da zamani. Allah ya gafarta maka, ya jaddada rahama a gareka.😭
2026-03-19 04:34:56
563
Daddy's girl 🥰😍🤩🥳 :
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐬𝐚 𝐤𝐚𝐧𝐚 𝐚𝐥𝐣𝐚𝐧𝐧𝐚 𝐛𝐚𝐛𝐚𝐧 𝐬𝐮𝐧𝐧𝐚𝐡
2026-03-04 22:28:05
470
Chalottt :
Magana cikin izzah, ilimi, very calm and soothing. Sheik albani is genuinely an intelligent person we really miss you Allah yasa kana aljannah❤️❤️❤️
2026-03-11 21:22:12
390
Kk medicine :
Lokacin da aka Neman makaratar Albani ban samu a 2011. Naji haushi da tuni nafi haka. Amma sai aka kaini wata school a Zaria mai suna Khalid bin walid.
2026-03-17 22:17:54
110
SÏSÇØ DØÑJÃZÈÉH 001🇳🇬🇩🇿 :
insha Allahu albani Zaria Dan aljannane
2026-03-08 20:56:59
96
zainabidris2181 :
Allah ka gani inaso malam auwal Albany Allah ka aura dani kabani yaro in sa mishi suna Muhammed auwal Albany Allah Kamini alfarman na
2026-03-15 22:32:32
38
ambusy👨💻 :
cikin izzah, ilimi, very calm and soothing. Sheik albani is genuinely an intelligent person we really miss you Allah yasa kana aljannah❤️❤️❤️
2026-03-21 19:52:20
31
aaBagudu :
International Da'awah. Global Standard. Allah ya biya da Aljannah.
2026-03-21 20:49:21
28
M simba :
Allah ya jikansa😭🤲😭
2026-03-28 23:54:15
39
@Ṣír̃ Munír Gobẹ̄ér̃@👌 :
ya allah kajjada rahama ga makwancin malan🤲
2026-03-27 00:46:33
10
Fatima :
hmmmm 😭 gashi mun ganin
2026-03-19 14:58:02
13
REAL ARAMMAH :
:Ya rasu, amma kullum wa'azinsa Yana tafiya daidai da zamani. Allah ya gafarta maka, ya jaddada rahama a gareka.😭
2026-03-31 20:44:30
11
*C-FIRE*🤍🖤”) :
Kaji zancen yan Aljannah🥺🥺 Allah y bamu i taku
2026-03-19 16:25:32
13
El Smart guys :
Allah sarki
2026-03-18 15:45:19
9
user7303252517438 :
Allah yajakan malam
2026-04-11 09:21:43
6
Mashin update :
gaskiyane malam 🥰
2026-04-11 19:27:19
5
SBG :
Allah ya jikanka 🥺🥺
2026-03-31 17:55:50
7
Abdu Malik :
saw
2026-04-18 21:50:15
5
علي نورا748 :
Allah ya jikansa da rahama
2026-03-18 12:47:02
9
Sir Super :
Allah ya jikan malam
2026-03-17 22:43:09
14
Madeenah♥️ :
Allah ya jikan malam
2026-03-18 07:40:22
7
🅰KWAI SWAG CLOTHING✂ :
Allah yasanya rahama a cikin kabarin mlm
2026-03-18 09:04:50
13
AL AMINE🌪️ :
Allah yasa kana aljannah 🥰🥰
2026-04-11 15:08:23
5
AL AMIN IBRAHIM SAID :
allah yasa aljannah makoma
2026-03-24 08:36:02
5
Fatimaa :
Allah ka jikan Malam
2026-03-20 09:18:35
8
To see more videos from user @musaassalafy3, please go to the Tikwm
homepage.