@yyb___001: Allahu Akbar #mashallah #alhamdulillah #Ramadan #ramadan2025 #sunnah

yahaya yahaya buhari✔️
yahaya yahaya buhari✔️
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 21 February 2026 12:28:37 GMT
559563
117818
3254
6302

Music

Download

Comments

fraicheglamour
La maison des perruques :
Idan nayi aure nayi alkwari sai na saka sunan Nana Nusaiba insha allah 😩😩🙏
2026-02-22 11:29:59
958
nusaibamuhammad118
Nusaiba Muhammad :
Ina alfahari da Sunana NUSAIBA 😊
2026-02-22 07:54:50
650
yarmasugari1
yarmasugari1 :
Raina fansane gareka ya rasulilla🥹😩
2026-02-22 21:02:21
453
mujaheed_195
Mai_Nasara💫 :
😭farin jakada 💞 mijin Khadijah 💞 angon A'ishah 💞 Abban Fatima 💞 sirikin Ali 💪💗 kakan Hassan da Hussaini 💞 Ubangiji ya kara yarda a garesu 💞😭😭😭😭😭
2026-02-23 13:42:36
167
hassan79821
hassan :
ina ma dana riski zamanin Manzon da kullum ina cikin hidimarsa
2026-02-22 13:33:10
125
saeedah80
Kashe Kala💄❤️🥰 :
Allah katsinewa duk mai zagin sahabban Annabi😭😥
2026-02-23 00:28:16
73
officiall.umarweex
i Am UMAR PUSHING🇬🇧 🇳🇬🇪🇺 :
s a w Allah yakarawa shabbai rahama
2026-02-27 16:41:16
10
ismailayagiayagi
Ismail Ayagi :
Allah yakara mata karamar lahira Ameen
2026-02-23 19:18:41
15
boater2
Boatee✨👀 :
Kaji wadanda suka yi mana dakon addini akansu amma YAU wasu mutanen banza suke zaginsu 😭
2026-02-25 13:06:49
10
waleedfaruk
WALEEDSON🦅 :
Salati goma ga Annabi saw
2026-02-23 13:34:56
8
badaru350
Muhammad Badaru :
Tsira da Aminci su tabbata gareka ya Rasulullah
2026-02-24 10:57:19
11
shamsuddeensani97
Shamsuddeen Sani :
ya Allah ka kashe mu da kaunar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam 😭😭
2026-02-23 10:16:06
9
yahaya.abakar8
CAMPUS LIFE🤪❤️ :
Wlh bantajin tarihin wannan matarba amma wlh inasonta 🥰
2026-02-24 04:45:22
7
nana.hanifatou.bou
Baby nice :
ya rasulillahi raina fasa a gareka
2026-02-23 11:29:37
9
mamman245
ashir musa, number 4 :
kasa ido na zubar hawaye 😭😭
2026-02-25 12:58:00
5
mr.carter272
Bilal promise :
ya rasulullah duk mai son annabi yamin like 🥰
2026-02-25 04:20:28
7
najaatubashirfalk
ᕙ👑 𝙼𝙴 𝙶𝙾𝚂𝙷𝙸👑ᕗ :
🥺🥺🥺: Idan nayi aure nayi alkwari sai na saka sunan Nana Nusaiba insha allah 😩😩🙏
2026-02-25 00:56:21
5
fraicheglamour
La maison des perruques :
Alhamdulilah 💃🏻💃🏻Matar kanena ta haihu yanzu na bada sunan Nana Nusaiba 🙏
2026-02-26 22:24:26
11
naimamohdsabo
Naima Mohd Sabo :
Babu abun da zakayi ka kamo mutanen nan Allah ya kara musu yarda
2026-02-23 16:27:15
9
umma868
أم عمارة 🩶💗 :
Nikuma Ina Al_fahari d ummu Ammara harcemin ake ba'asan sunan ba🥹
2026-02-22 09:22:14
125
umar5307008405996
umar Salisu ibrahim :
allahu Akbar
2026-02-22 13:46:36
9
ameera.digiri
Ameera digiri :
Allahu Akbar, Allah Kara mana San manzan Allah
2026-02-22 20:12:40
37
user7632160074115saleem
saleem ibraheem :
inci darajar wannan watan ayimin like
2026-02-23 22:25:05
13
shafiuumar123
shafiuumar123 :
kaji yanda akeson mazon Allah sae
2026-02-23 22:54:26
6
To see more videos from user @yyb___001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About