@maigatari2840: Mutum mai saurin fushi ba mugu ba ne.

AL_SUDAIS TV
AL_SUDAIS TV
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 22 February 2026 14:39:35 GMT
911229
73223
2985
12263

Music

Download

Comments

tiktok.comfatima76
fatima hassan :
wallahi inada saurin fushi kuma inada fassara mutum amma bana riko bana gaba bana kiyayyan mutum saidai infita harkarsa
2026-02-23 06:33:23
394
hauwamusa1559
💖♥️🤍Jidthat Beauty🤍♥️💖 :
Duk me saurin fishi yamin like😂
2026-02-23 18:36:29
425
abudantajo
💫𝔸𝕓𝕓𝕒𝕜𝕒𝕣 𝕤𝕒𝕕𝕖𝕜💫 :
yanzu Kowa zece haka yake😏😅😅
2026-02-23 01:14:11
277
temamah8
✨🫧F🫧✨ :
duk kallon masu bakin hali ake mana 😫😭
2026-02-23 14:34:32
130
khadeejayusufbari
khadeejayusufbari :
Malam maganar gaskiya saurin fishi qarancin hankali ne
2026-02-23 10:12:01
91
bigtime380
Bigtime :
Mijin balaraba bashida zurfin tinani 😂😂😂
2026-02-23 10:07:33
44
khaliidadamu
Khalid II :
Ai kuwa suna shan zagi😂😂😂
2026-02-22 23:33:51
45
baffakarami2
ETZ B SMALL 💥💥🇳🇬 :
yanzu zamuga ruwan like Muhammad rasoulullah 🥰
2026-03-11 16:02:08
49
aiaha57
Nabeelah🧕💓 :
wlh Inna saurin fushi kumma Bana riko kumma banason Zama cikin mutane sosai wlh kumma koh Mai Kai saina gane wlh 😥 Allah kasausauta zuciyar mu kabamu Maza masu rikon amana Amman maganar ka wlh gas kiya CE wlh kamar Dani kake
2026-03-08 10:44:42
45
zeeybeauty04
Xeey beauty :
Yanzu wasu yan iskan zasuce haka suce ko
2026-03-03 06:31:20
14
hafsatishaq996
Hafsat ishaq :
kuma mutum Mai saurin fushi yanada tausayi
2026-02-24 14:46:21
40
the_bobo_
THE BOBO :
Wanda yayarda da maganarsa gsky ce yamin like
2026-03-11 14:32:32
37
fatimausman8822
lady tee🫂🥰001 :
wlh hakane
2026-02-23 23:35:01
7
rumahsokoto
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
Nikam akwai saurin fushi ga uban bincike dabin kokkofin abu😫
2026-02-26 04:23:13
7
ahmedsani6916
Ahmed Sani :
me kaunar Annabi ♥️yamin 🤦 like 💯
2026-02-25 23:48:59
9
moubarak.bassirou24
MK sarki 💪💪🤴🤴🤴 :
wallahihakane
2026-03-10 02:12:23
7
user85495916163054
saminujika tiki :
wannan gaskiyane😂😂😂
2026-02-23 05:25:09
11
hadiza.muhammad474
Hadiza Muhammad :
Alhamdulillah naji dadin videon sosai wlh allah ubangiji ya saka maka dan uwa
2026-03-10 18:43:54
9
user3844701495662
Mubarak22 :
malam kafito fili kagayamin dani kake😳
2026-02-23 04:40:59
15
user9422324460908
mama fatima :
gaskiya kafahici rayiwar mu innason allah yabani miji daya fahimci nihaka 🥰🥰🥰
2026-02-22 17:47:40
62
alhussain345
M-SANI ZAMFARA🥰🥰🥰 :
definitely
2026-02-22 23:28:23
9
goniumaraaisamibo
goniumaraaisamibo :
Sir wlh amaganganun nan naka cikin %100 inada %87
2026-02-24 21:37:02
6
alhassangdm
laminu geidam :
God bless you absolutely right 👍
2026-03-10 21:43:57
5
user86612221459764
zaharaddini :
Allah kasamuga annabi Muhammad bakyidayan mu
2026-03-09 07:16:07
5
abbah.opera
ABBAH OPERA :
Kai ƴan comment karya kuke, kowa wai haka yake
2026-02-23 04:51:47
21
To see more videos from user @maigatari2840, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About