@marke.herbal.medicine: MAGANIN SAMUN HAIHUWA. DA KQRIN RUWAN MANIY DA MAGANIN SANYI MAZA DA MATA Duk wadan da Allah ya jarabta da rashin samun karuwa koda kuwa ankai shekara nawa da aure muddin maka yanke kauna daga Allah ba. Kayi amfani da wannan fa'ida insha Allahu Allah zai baka karuwa cikin nufin sa da ikon sa. ZAA SAMU. 1 .Ganyen mangwaro 2. Albasa rabi. YADDA ZA'A HADA : Za'a samu ganyenangwaro guda 3,Albada rabi sai a hade a dake su sannan a tafasa da ruwa sosai sai a bari sai zaa kwanta a shanye. Haka zaai tsawon sati 2,zaka ga ikon Allah da buwayar sa. Wallahu aalamu. Allah yasa mu dace.