@joko_photography: Rashin kulawa ba dadi 💔💔💔🥹#soyayya🥰❤️😘🌹🔐❤️💯 #trending?videos🔥fyp📣foryou۔۔۔۔۔❤️ @Joko photographer Backup

JOKO_-_PHOTOGRAPHY 📸
JOKO_-_PHOTOGRAPHY 📸
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 24 February 2026 18:30:57 GMT
638791
70462
1238
5006

Music

Download

Comments

mx.pretty4
꧁ 🥀🦋 babykhan darling 🖇️🥀꧂ :
Nifa wlh nabarwa Allah zabi duk yanda yayi dani Alhamdullillah😭🥺💔
2026-02-25 04:05:49
213
abbatys6
Abubakarsadeeq :
Wanda yagane soyayyah wahalace Yamin like 👍
2026-02-25 20:54:42
122
pinaah25
💞S~N💞🥀💍 :
Wlh kuwa kaman kasan halinda nakeciki 🥺
2026-02-24 18:58:30
125
jaan48521
Jaan🥰🌹🤩 :
Wallahi nifa nabarwa Allah komai shizaimin zabin abinda yafi alkairi 🥺
2026-02-25 07:32:30
35
fatimayau901
Allah yasa mudace :
ya Allah kanunamin ranar da zanrama abinda akaimin nida yayana
2026-02-25 07:04:25
24
maryama_s_fulani
Maryama🐍💜 :
Allah sarki watarana komai zai zama tarihi Allah yabamu ikon cinye jarabawarmu🤲😭🙏
2026-02-25 08:42:42
17
user4887085135922
maman afnan :
wllh inaciki dmuwa
2026-02-24 20:22:04
16
yar.mama987
yar mama :
wannan hakayake
2026-02-24 18:33:56
11
fatimazahra.darma
fatimazahra.darma :
shiyasa nakibawa kowa damar yashiga cikin zuciyata 💝
2026-02-26 11:26:42
6
abasi.alassane
Abasi Alassane :
gaskiyane
2026-02-28 06:36:15
5
user9610536268255
kadija Yar auta🥰🥰 :
Hmm nabarsa Da Allah kawai 💔🥺
2026-02-25 10:06:44
8
juwairiyya.umar3
juwairiyya Umar :
Wanda yagane soyayyah wahalace Yamin like 👍
2026-03-03 10:08:55
10
zainabsaeedzeenar
Zeenariya :
wanan gaskiyane Dan uwa
2026-02-25 20:09:37
6
user87239773849102
Future Doctor meenart 💉 ❤💞🌹 :
Wannan gsky ne 😔😔😔
2026-02-25 00:04:38
5
z.....salis3456
@Z... Salis🇳🇬🇸🇦 :
Ameen
2026-02-24 22:27:57
5
mr.mp001
Moussa :
Amin
2026-02-28 21:19:09
6
nusaiqbpfbt
nusaiqbpfbt :
hmmm kulawa itace komai a soyayya Amma basa bamu kulawan
2026-03-07 17:59:11
5
murjanatu4167
Real yar baba :
wlh kuwa ameen ya Allah
2026-02-27 03:15:19
5
yarimatawalkkaltu
💓🦋Autah💎🦋💗 :
I always give me joy if I see ur video pls one video for Dan Allah
2026-02-24 22:27:52
7
shalelensaraki
shalelensaraki :
hmmmmm gaskiya ka fada wannan haka yake Allah ka bamu hakuri da juriya
2026-02-25 19:05:12
5
darlingdeedi
unique girl 🤍🫶🏻🤭 :
Tambas sanida komai kai daya ne 😟 😭🥹
2026-02-24 22:28:01
9
sarkimanou4sa16
king✅ :
to allah yasa mudace bro
2026-02-24 23:57:53
7
naaashaya
NA A A SHAYA :🥷🙌 :
Wannan haka yake Allah yabamu masu sonmu da gaske 🥺🥺🥺
2026-02-24 18:35:04
16
khaleephea
Quran’s :
Shin kokinsan kinsan rashin kulawa yafi cin amana zafi
2026-02-25 07:57:13
10
user7059805778068
Khadija :
wannan gaskiya ne, jazakallahu Khairan
2026-02-24 22:44:54
7
To see more videos from user @joko_photography, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About