yadda kike baza capasity a duniya Allah yasa ki baxa capasity a aljanna🥰
2026-02-25 17:20:36
689
Sultanjgn :
Allah ya saka miki da alkhairi 🥰🥰
2026-02-25 21:06:25
469
Asiya maikwano :
inci albarkacin Muhammadu rasulullah kuyimin like
2026-02-26 15:08:10
461
MADAYYANA FASHION HOUSE :
Masha Allah🙏🏼 Allah yabada lada Ameen🙏🙏🙏
2026-02-25 17:02:01
403
Mjßōy🇳🇬 :
Imagine you becoming a billionaire at the age of your battery percentage 😳
2026-02-26 12:28:31
44
Mrs K :
Dan Allah idan ana taimakawa mutane adinga dauke kamera📷📸
Allah ya sanya Alkhairi ladanki na duniya
2026-02-26 04:34:25
59
shatuuu :
I like her calmness 🥰🥰nutsuwa iya nutsuwa
2026-02-25 16:46:16
163
aisha Usman :
wallahi inason manzon allah saw 🥰🥰
2026-02-26 10:59:25
58
{Aminullah} :
wnn itace sadaka Allah yasaka Miki da Alkhairi ya zaunar da ihsan lafiya a gidan miji
2026-02-25 17:04:32
140
Lauren Didi :
Ma sha Allah Uwata, Allah ya bada Lada.
2026-02-25 18:09:31
49
La meilleure de sa mère 🫀💃🔐 :
love Annabi Muhammadu SAW ♥️♥️♥️♥️
2026-02-26 00:42:00
31
OUM ANNOOR❤️🤩 :
Allah yayimiki yadda kikayiwa wadannan bayin Allah 🙏 Allah yasakamiki da alkhairi Alfarmar wannan wata 🙏Kai Mai karanta comment Allah yakarbi ibadunmu Allah yagafartamuna zunubanmu baki daya Allah yasa wannan watashine sanadiyar arzikinmu 🙏🥹
2026-02-25 20:41:25
14
Dan_Bashiir :
Allah yasa amizani
2026-02-25 18:18:24
6
Waleeda 💖Salees Yasmeen💯 :
muhammadu rrasulullah....
2026-02-25 21:28:36
12
C.EO.KANAWA FASHION DESIGN,UBA :
Allah kabamu damar yin haka muna
2026-02-27 14:18:44
7
Mrs bello :
Masha Allah
2026-02-25 20:34:42
5
alisto tauraro :
Macha Allah allah ya saka da ajannah 🤲🏽
2026-02-25 20:20:22
5
Ummee💕🦋✨ :
Masha Allah Allahumma bareek
2026-02-25 16:23:55
6
mr__spy_ :
Gsky kinyi matukar kokari Hajjaju Allah y biyaki da gidan Aljannah
2026-02-25 16:56:55
77
Adorablecuts :
Masha Allah Allah ya kaimu sanda zan kai haka
2026-02-25 21:48:50
31
SHATU_FASHION :
Allah kabani arziki mai albarka nayi kyauta sabo girman zatinka Allah Allah yasaka miki d aljannah 🤲
2026-02-25 18:05:06
18
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
Ya Allah mu ma kayi mana arzikin da babu talauci a cikinsa
2026-02-25 18:00:47
40
Just me💯 :
Mudai yan comment mu kama Allah babu wanda ya bamu shinkafa fisabilillah 😭😭😭
2026-02-25 22:36:14
12
🗣️|_$_M_Ā_Ë_L🕋🩸 :
Allah yasaka miki da mafificin sakamako a gidan aljanna Allah yasaka da alkairi🤲🏻
2026-02-25 20:08:01
6
To see more videos from user @hafsatluxe, please go to the Tikwm
homepage.