Sak problem ina bro duk abinda kafada haka nayi Wllh but dana janye jikina saida nayi 6month ban kirataba dakanta taimun text yanxu wata biyu kenan tana bibiyana kuma ni yanxu Wllh banajinta a zuciyana gaba daya
2026-02-25 23:54:50
125
{ DR ~DATTY 9 } :
wllh Banga comments din mace ko daya ba munafukai kawai 😂😅
2026-02-26 22:43:27
90
Miss Ray ❤️💘💘 :
Abunda yake faruwa shine mu mata daga lokacin da namiji ya fara nuna mana soyayya daga lokacin ne lokacin gwajin mu yake tashi sabida dalilai
2026-03-08 02:32:00
40
As_ibraheim :
Yanxu haka matsalar da nake ciki kenan 😅😅
2026-02-25 23:51:31
42
Dan mama001 :
Dahna Kalli wanna video dawuri wata ila daban rasa soyayya naba Amma Kash
2026-02-26 06:09:27
22
💫💫💫MU'ASSASA💫💫💫 :
na rantse da Allah cikin halin da nake ciki kenan😳🥰🥰🥰
2026-02-26 12:12:42
5
VICTOR 💯💯💯 :
Allah ya shiga tsakani nagari da mugu
2026-02-25 22:43:09
19
siraja yaran mama :
kai gaskiya Allah yasakama da alhairi kama kasan halin danake ciki wallahi 🥰 one love bro inagodiya kuma nadau wannan shawaran😁🥰
2026-04-01 12:54:10
6
Abdourahamane Illiassou :
ina cikin wannan halin
2026-03-02 22:33:40
7
Dr💊 Introvert🙍 :
wallahi yanzu Hakan inachikin wannan matsalar 🥺🥺🥺
2026-03-02 12:44:27
10
ISMA'IL AZ :
gaskiya wannan hakayake malam
2026-02-25 22:31:49
27
new ltsaurayi :
agakiya nima irin yanayinnan mukefama
2026-02-27 09:12:53
7
Fatima (momy) :
Kai jama'a 😏
2026-03-05 15:49:36
5
sirdeek jibwis 😎 :
haka yataba faruwa dani,yayana😭
2026-03-02 22:09:57
7
YONG ROLEX 001💫💫 :
nikuma banaso gaba daya ☺️☺️☺️☺️☺️
2026-02-26 22:58:53
9
jamilu chedi :
duk Wanda yagane soyayya wahala ce ya dannamun like.
2026-04-06 08:19:18
10
King👑Ahmad :
tabbas nima na gani
2026-03-03 22:47:47
7
Asabmustyjr :
that is the solution I follow and I get my happiness back, thanks a lot Mr sirri
2026-03-02 00:48:25
9
I’m C,E,O🦅🤍 :
Sak problem ina bro duk abinda kafada haka nayi Wllh but dana janye jikina saida nayi 6month ban kirataba dakanta taimun text yanxu wata biyu kenan tana bibiyana kuma ni yanxu Wllh banajinta a zuciyana gaba daya
2026-02-28 05:45:09
16
💲🅰👢🎐〽️ :
Haka neh wlh bro 💯
Allah ya bamu masu son mu tsaka ni da Allah 🤲🤲
more talent bro 💯💯💯💯
2026-02-25 22:22:31
15
yunusa ahmad :
aslm nagayarinya ina sonta nayi matamagana takita saurareni yazanyimata
2026-02-26 08:37:03
6
jaff311 :
Nima irin nake fuskanta yanzu kamar nafada ma abun fama dashi
2026-03-08 12:58:10
5
queen Amina :
ai halin mazan kake fada saboda yanzu ma a ciki nake
2026-03-01 21:05:02
11
To see more videos from user @mrsirri, please go to the Tikwm
homepage.