wallahi tallahi Malam Bana Tausayinsu Sabida Suma Basa jin Tausayin mu kuma ina Fatan Allah yabi mun Hakkina Ameen ya hayyu ya Qayyum 🤲🏼
2026-03-01 01:54:24
57
ABU MUNEEBAH💕♥️🌴 :
anya shuwagabannin mu suna jin karatun malam guruntum kuwa.
na rantse da Allah da suna da imani wani daga jin wannan karatun a ranar sai yayi murabus 👌🥰🥰
2026-03-02 11:32:10
35
arabianboy.aap :
ALLAH ya bamu shugabanni na gari, Kuma muma ALLAH ya shirya mu
2026-02-28 23:52:43
57
زينب 🤍🩶🥀 :
ya subahanallahi Allah yabasu ikon ganewa su gyara gobensu🙏
2026-03-18 07:48:05
14
usmanumarjingi :
Astagfirullah wa atubu ilaiiih🥺😭😭😭😭😭 ubangiji Allah ka kawo mana da sauki damu da iyayanmu da dukkanin musulmai 😭😭😭😭🤲
2026-03-02 19:38:56
10
mahamadou anouar :
allah sarki
2026-03-15 14:19:53
6
Oum Ayrah :
dan girman Allah kuyi shere zuwa ga governor's da tinibu
2026-03-03 12:27:29
15
Yusuf me Rago U, Dosa :
Wllh Shuwagabanni Akwai Matsal😭😭😭😭
2026-03-01 04:15:12
13
ÃBÛ HËËSHÃM :
Allah yasa mu cika da imani
2026-03-18 17:50:49
5
Hassan muhammad :
malam kace tunibu ya shiga ukku da gwana mu na kebbi state
2026-03-02 13:26:39
13
Abdoul malik :
allahu Akbar na'amm
2026-03-01 02:31:15
9
Abu jafar :
wallah inason malam Dan Allah
2026-03-15 10:55:15
13
mubee furniture :
tunubu yashiga uku sau uku🤣🤣🤣 sau uku🤣🤣🤣
2026-03-03 04:10:57
10
hot boy :
Wannan maganar gaskiya ne wllh malam 🥰🥰🥰
2026-03-13 03:54:06
6
mohd :
allah saka da alkairi
2026-03-13 23:54:40
9
BIN SANI :
Hasbunallahu wanii eemal wakiill
Allah yasa mu cika da imani,🙏😥