mai yabo aita yabo kar adakata muna ƙaunar ummah munason mai sonta koda baya sallah wallahi♥️♥️♥️
2026-03-01 03:55:36
118
🥀@salmatgombe🥀 :
Wlh har chikin xuchiya nake jin qasidar ka🥰🥰🥰
2026-03-01 11:59:52
53
Muhusin Abdullahi Nguru :
fadimatu bintu sarauniyar sarakuna 🥰🥰🥰🥰
2026-03-02 08:30:25
36
Realbabasarki2013 :
Ubangijin Allah Yakara Kusanci
Tabbas Babangida Kacika Cikekken
Masoyin Nana Fatima Zarah
Yardar Allah Yakara Tabbata Agareta 🙏
2026-03-01 06:54:02
49
GEEPEEY~PHOTOGRAPHY®✓ :
🤍 Umma Kune Allah 🤍
🤍 Umma ku Kukasan Allah 🤍
🤍 Umma ki Fada Masu Allah 🤍
🤍 Umma 'Yar Manzon Allah 🤍
🤍 Umma Ikon Allah 🤍
🤍 Umma Baiwar Allah 🤍
😭 Umma Mun Tuba 😭
2026-03-01 21:06:06
79
hambali ❤❤❤ حَمْبَلِي :
wlh sayyada yabonga yayi dadi wlh
2026-03-01 17:59:16
10
Amiru yahaya Amiru yahaya :
Wallahi tayi dadi sosai far 🥰🥰🥰
2026-03-17 22:49:15
9
Minachou :
me sunan kasidar nan dan allah
2026-03-02 12:05:07
9
DANLAMI MD :
ta sauka yau
2026-03-03 00:45:06
6
KhairatHaruna Haruna :
wayyo allah na wayyo allah na fatima umma kune allah) Allah yayiwa rayuwaka albarka 🥰🥰🥰
2026-03-15 21:03:56
7
Mai Gaskiya :
ooo umah fadima
2026-03-01 18:27:56
9
PR̃ÎÑÇ€ ƁMƁ_-_-_✅ :
Masha Allah ubangiji yakara daukaka alfarmar Manzon allah 🙏 s a w 🙏
2026-03-02 13:27:18
7
Safina :
fadimatu bintu sarauniyar sarakuna 😭😭😭😭🙏
2026-03-28 23:47:44
6
علي محمد علي :
الهم صلي وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين