@ahmad_tijjani_gurumtum: ALLAHU AKBAR #RAMADANTAFSEER2025 #RAMADANTAFSEER2025 #SHEIKAHMADTIJJANIGURUNTUM

GURUNTUM
GURUNTUM
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 March 2026 23:04:42 GMT
439478
67384
864
3257

Music

Download

Comments

binahmad3232
Bin Ahmad tokarawa :
Wallahi mlm nima yau mahaifiyar mu ta mutu nayi damu sosai. Dan allah kusata adduwar ku...
2026-03-02 21:12:07
118
nuramagajibeli
Nura magaji beli :
wannan shine LUƘMANUL HAKIIM na zamanin mu 😂
2026-03-02 08:19:08
118
usman_avyoko
Usman | AVYOKO ON CHARTS :
mallam akwai buga misali... Allah ya qara basira 🥰
2026-03-02 02:36:34
162
msaneey_kd_clothing
Muhammad Saneey Kd✂️ :
SARKIN masu misalin Qasar Duniya kenan shiek Allah ykara maka Eimani 🥰
2026-03-02 10:53:31
56
user4414126516206
queen rima 👑 :
oh Allah ka bamu miji na gari
2026-03-03 04:53:35
13
brotheratm01
Brother A'T'M●M'B'M🇳🇬🇩🇿 :
haka duniyar take
2026-03-01 23:57:37
26
don_bash_biu
BashirBiu :
please I need a full of this one
2026-03-02 03:48:46
26
shamsiyyabuhari53
seeyart alkali :
wlh inason malam Allah yakaika aljanna madaukakiya
2026-03-02 14:33:40
9
ahmad17c
AHMAD :
sarkin hikima
2026-03-02 05:34:16
35
mimsty_enterprises.ng
Shukrah🤍 :
Alhamdulillah ala kulli halin.. Allah yasa Ranar mutuwar mu ta zamo Ranar farinciki a garemu🥰🤲 Allah yasa mu dace duniya da lahira ya bamu sa'a 🤲🙏
2026-03-04 01:56:33
9
hassanjibrilla7
[email protected] :
Allah yabiya Mallam mungode Allah yabiyaka da aljanna sheikh Guruntum likitan zuciya.
2026-03-02 14:36:24
10
ummumadal
ummumadal :
Allah ubangiji ya biyamana bukatunmu na Alkhairi 🤲
2026-03-02 18:02:53
5
bite_bliss_kn
Bite_bliss_kn :
haka rayuwar take kuwa malam...Allah yasa mu dace
2026-03-02 03:16:52
17
aamubi02
A.A Mubi :
gwani awajen misali fasihi mai balaga
2026-03-02 10:12:48
15
miemie21948
innarsu Mie Mie🙋 :
Allah mai girma
2026-03-02 04:16:36
8
muhammadanass000
POPULAR BACKUP🦋🥀 :
Allah kasa muga daren lailatul kadri 🙏
2026-03-02 19:23:22
6
salahuumar001
Salahu Umar :
sorry life
2026-03-01 23:28:23
10
mohyaseer1
Yaseer Muhammad Salis :
Allahu Akbar 🙏
2026-03-01 23:54:11
14
bajas.kitchen.items
Baajaexclusive store :
Karatun malam misalai kadai ya wadatar Mutum ya gane in da Duniya ta dosa😄
2026-03-02 11:54:54
8
zakaria.dit.raphi
zakaria dit Raphina 🇳🇪. :
Allahu Akbar gaskiya ne Malan Allah yakara lafiya 🙏🙏🙏🙏
2026-03-02 05:04:20
6
binishaq443
@Abubakarishaq340💎✅ :
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuhu. Barka Da Shan Ruwa, da fatan ansha ruwa lpy, Allah ya Karbi Ibadunmu Allah Ka Amsa Mana Addu'o'inmu Allah Ka Samu Cikin Bayinka Da zakayiwa Rahama Da Gafara a cikin wan na wata mai albarka Allah Ka Samu Cikin Bayinka 'Yantattu, Amin Ya Hayyu Ya Qayyum.
2026-03-02 18:33:46
5
nas51281
Nas :
jazakallahukairan ya sheikh
2026-03-02 03:20:03
5
alhajycs196
SAMHA CLOTHING :
likitan zuciya 💯🙏🥰
2026-03-02 03:41:10
8
muneehat.baby
muneehat baby :
allah yabiya mlm da aljanna
2026-03-02 04:15:22
8
hamisu049
hamisu Alasan :
malam dan baiwa
2026-03-02 04:11:05
6
To see more videos from user @ahmad_tijjani_gurumtum, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About