Mallam dan allah ataimaka mana da maganinsa dan darajar annabi
2026-03-03 12:55:55
74
kida's cap :
Inna so number malla da Allah
2026-03-03 09:09:51
12
user34075547976132 :
wallahi mal halin dana ke chiki ke nan jini sati uku
2026-03-04 22:02:28
3
Little chic/Abuja :
dan Allah ina zan samu number malam
2026-03-03 10:48:56
6
zee's henna sticker :
dan Allah mene maganin hormonal din
2026-03-03 08:14:02
29
Alhussaini B.B laga :
What medicine of hormonal imbalance?
2026-03-30 11:47:10
4
khadeejat Abdullahi :
don Allah awani gari malam yake 🙏🙏
2026-03-06 00:41:48
1
Oum Khairat :
Allah yakara basira malam ,ga ilimin addini gana boko👍
2026-03-05 20:59:06
3
ZAHRAU T.A :
Ilimi hasken rayuwa ❤️
2026-03-03 10:03:06
15
hussainaibrahim50 :
Allah ya bamu haihuwa Mai albarka
2026-03-26 05:18:32
5
m aggur collections 🥰 :
wlhi 97 percent na mata suna mata da hormonal imbalance wasu Kuma duk UTI y jawomusu shi har y zama other infections sai jiki da other hormones su tabu
2026-03-04 05:39:50
5
😍 :
allahuma sali allah sayadina muhamadu wasalim
2026-03-03 10:30:11
24
Resin Aura🌎 :
pls tag me in ya fadi maganin
2026-04-04 09:43:22
2
Feddy :
ma sha Allah
2026-03-16 04:52:31
1
user3936823980677 :
Allah ka yaye mana
2026-03-03 07:30:45
5
Batula Zahra :
Astagfirullah waatubu illaihi 🙏
2026-03-03 14:02:29
6
Maeesha-event -decor :
Dan Allah kubani number dr salihannur
2026-03-03 11:38:44
5
Asia Mariyam :
جزاك الله خيرا
2026-03-06 12:27:10
2
Maryama Mariya🥰 :
wasu suna ganin nurses da midwives basu yadda d Allah ba ko basu d ilimn addini bayan dk ilimi daga Allah ne yake b kowa Allah y saka mal d alkhairy
2026-03-03 22:43:24
6
Rakshacollection2 :
hmmn! ilmi na da Dadi
2026-03-03 17:54:36
3
بنت إبراهيم :
Masha Allah
2026-03-05 17:35:31
1
oum Khalil :
akwai magani insha Allah
2026-03-03 11:27:56
4
Hasina :
dan Allah malam nima jinin al'adata ya daukenima ataimakamin da number waya
2026-03-07 23:02:00
1
Oum Khairat :
mlm dan Allah ataimaka mana da maganin al'adah ta tadauke sanadin family planing yanzu gashi inasan haihuwar babu😭naje asibiti har nagaji please,🙏
2026-03-06 15:06:32
1
zee yanga :
dan Allah ataimakamana da maganinsa
2026-03-04 10:27:06
1
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm
homepage.