@meerahshuai0: #duet with @ISMAEL'SUNNAH #fyp Allah yajikan malam yagafarta masa 🤲 Mallam bakanan amman maganganunka sunata tabbata akan abun duniya anason ahana fadin gaskiya a kasar nan AKAN BUHUN SHINKAFA HMMM RANAR LAHIRA AKWAI KALLO WALLAHI Allah yaganar dasu gaskiya idan kuma sunki Allah yabi mana hakkin mu MUDAI MUNASON MALLAM YACIGABA DA WAAZIN SHI DAN ALLAH DAN ALBARKACIN WANNAN WATAN 🙏🙏#Ramadankareem2026☺️🌸 #meerahshuaib🦋🤣 #daceasoyayya🙈🤍
Meerah shuaib 🦋💍
Region: NG
Friday 06 March 2026 14:59:21 GMT
Music
Download
Comments
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
in Banda rashin kunya irin na Dan Darika Dan Bidi'ah ku meyasa Malaman ku basa fitowasu koyar da Allah Yace Annabi Yace saide koyar da shirka Yan iska
2026-03-06 16:27:47
11
b.m.z😇 :
ubanka yaci uwassa albani
2026-03-07 14:15:22
1
Abdoul rachid Houssaini :
gaskiyane
2026-05-20 08:35:04
0
saddamkhaan3939 :
WLH inayinki Meerah saboda ALLAH
2026-03-07 11:03:31
3
Maloum Mai ari bassori :
gaskiya ne meerah ina yinki
2026-03-06 16:14:12
1
Naberh31 :
Masha Allah
dama chan ina yinki abin ya qaru dga yau wllh ❤️
2026-03-06 16:27:24
1
alhadji madu Niger 🙏☝️🤲😍💞 :
Allah ya jikan malan albani 🤲🤲♥️
2026-03-07 00:53:30
2
Shafiu dogon soja :
dakyau my actress
2026-03-06 15:37:04
1
lauwala mhmd3 :
allahu akabra Allah ya jaka malan dan rahama
2026-03-06 15:56:42
1
👑King👑musbah👑 :
My love Ykk
2026-04-10 10:52:12
0
A.A.G.K :
Allah sarki
2026-03-26 03:16:05
0
Easy motion 🙂 :
ajiye mun lambar ki a dm yanzu kinji ko
2026-03-06 16:03:12
2
King zanna 🤴 :
meera pls reply me
2026-03-06 15:10:53
0
abusafiyanyau :
ubangiji Allah yatsinewa azzalumai da Dukkan magoya bayansu 😭😭
Wallahi izala takashe ƙasar Nan 😭
2026-03-06 15:12:19
2
Aminou yousof🤲🤲🤲 :
بارك الله فيك @🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-04-20 18:59:08
0
Mr Aliyu Official :
masha Allah
2026-03-19 05:39:43
0
itzzabbah :
True 💔💔
2026-03-06 15:01:51
1
Ahmad abba6691 :
masha Allah meera
kice kema yar'uwarmuce
2026-03-12 04:52:25
0
bukar tijjani kaifa l r :
Allahu Akbar gaskiyane mlm 🥰🥰🥰
2026-03-08 20:55:42
0
Sageer Hasheem Idrees :
Allah Yayima Rayuwar ki Albarka
2026-03-17 13:05:40
0
user439902766390 :
gaskiya
2026-03-27 02:02:00
0
Rumaa🔵 :
allah yajikan malm albany malaman allah kenan
2026-03-10 10:10:02
0
Muhammadu sani Abdullahi kdl :
I loved you too
2026-03-10 10:49:21
0
Mrs favorite 🫶🥰😻 :
Ameen ya hayyu ya qayyum
2026-03-06 15:17:38
0
To see more videos from user @meerahshuai0, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.