@dr_salihannur: DR. SALIHANNUR #salihannurmedia #media #nigeria #video @Salihannur Media

Dr. Salihannur
Dr. Salihannur
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 March 2026 13:28:42 GMT
1105652
112850
1355
7551

Music

Download

Comments

basira917
Basira giwar mata :
wallahi malam gaskiyarka ne cs dina 2 na uku nayi tajin videos dinka a YouTube na haihu da kaina jazakallahu bi janna malam.
2026-03-07 16:10:42
1167
audi_the_analyst
Data Analyst in making :
WalLahi hakane, cikina na 6 ina labour dan naga jini wai suka fara kiramun placenta rupture, wai se a ciga emergency surgery, nace ba wanda zai yimun surgery, mijina baya kusa suka kirashi, anyi anyi naki, muna cikin rikici nace zanje inyi ultra sound wani wuri, ashe koda na fita asibitinnan ina 8cm, mai Ultrasound yace shifa bai gane abunda system ke gwadamai, nacemai ina iya haihuwa nan dr, yace kamar ya, nacemai inajin kan baby ya kusa faduwa😂 yace ki haihu zan tallabo kai😂, bansan mi yayi tunani ba yace bara ya duba, yasa surgical gloves yana sa hannunshi yace la ilaha illal lahu ga kan baby😂 ki tashi ki tashi ku tafi, kuce nace a pasamiki ruwa😂 koda muka dawo asibiti suna rubutamana referral letter, wai na ki sumin Cs sukam basu taking risk😂 ina shiga labour ban musu magana na cire hijabi, before in hau gado naji ruwan ya pashe, se na kira nurse, ta gudu tazo, before tasa hand gloves na haifi Muhammad 😂 Dr duk ta rude, dan mijina ya bata waya mai scanning yace in wani abu ya faru dani zamu makata court😂😅
2026-03-07 21:18:21
167
a.small6856th
Ahmad Rabiu Yusuf :
kawaii kaje kayi kasuwancin ka mlm
2026-03-07 19:43:00
50
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Wallahi maganar gaskiya na haifi yarona 4.5 wanda sunce saidai ayimin CS😂🤣 na dage naita janyo ayoyin Al-qur’ani duk da bana hayyacina cikin ikon Allah na haihu da kaina WALLAHI
2026-03-08 09:52:26
149
baffancykura...01
BR.SARAKI01@KURA :
mln zaka kawo wa mutane rudani gaskiya
2026-03-07 18:19:05
74
speexy2
Speexy 🩺 :
gaskiya mln zaka kawowa masu karancin ilimi rudu fa 😳
2026-03-07 23:30:36
16
manlikediyara
Manlike_diyara :
Wallahi Tallahi malam zaka kawo ma mutane rudani dan Kai ba Doctor bane,bakasan komai a harkan lafiya ba and Wannan maganan da kayi wallahi zakawo ma mutane matsala ba karama ba Wlh
2026-03-08 16:30:27
24
mrssadeeq978
Mrs sadeeq 🔐🔐🔐 :
Allah ka duba maraicina ka bani iKon haihuwa da kaina na fari da kaina na haihuwa Amman yanzu c s Dina uku Allah ya sa wannan karon in haihu da kaina 😫😫
2026-03-07 20:16:25
57
oje.feelers
Paradise 🥰 ✨️ :
Please maganin fibroid 🥹🙏
2026-03-30 09:17:20
7
_aliyu_wadata
_sirrin fuska :
Muhammad rasulillah s a w
2026-03-08 00:55:05
7
user580352501318
DAD :
karyane. ni na karyata ka.
2026-03-08 12:23:34
5
bizokorfey
[email protected] :
Macha Allah
2026-03-09 16:47:04
6
useribrahim669
ibn adam :
Gaskiyane Mlm
2026-03-08 01:21:20
6
najwaisah2
Najwa isah🌹❤ :
𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙨𝙝𝙞𝙜𝙖 𝙡𝙖𝙢𝙖𝙧𝙞𝙣𝙠𝙖 𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙨𝙖 𝙖𝙛𝙞𝙝𝙖𝙠𝙖💯🥰
2026-03-08 04:53:50
5
yussuf0252
yussuf :
sallahu allaihi wassallama
2026-03-07 21:43:11
6
uthmanlegend
Usman Ado Abbas :
KHAIRAN IN SHA ALLAH 💯👌✍️
2026-03-07 22:23:42
6
abdulwasilbdokagmail.com
عبدالوصل بن ابراهيم :
masha Allah
2026-03-07 21:23:48
6
umaralmawiyi
Umar Almalawiyi :
allahu akbar 👍👍🤲
2026-03-07 22:27:38
6
autasdelight1
autasdelight1 :
Amin
2026-03-07 22:09:53
8
rabo.daga.allah
RABO DAGA ALLAH :
Malam GASKIYA NE
2026-03-08 12:17:50
5
binusman508
bin usman :
I do love you Prof. Allahu Akbar. we proud of you.
2026-03-08 03:57:23
8
3aluxegallery
3A LUXE GALLERY :
Komai da ya samu ɗan Adam rubutacce ne daga Allah
2026-03-07 20:34:02
29
dr_salihannur
Dr. Salihannur :
Godiya Ta Tabbata Ga Allah 🥰
2026-03-11 11:28:32
9
sumnir20
MUNIER ✅ :
Daman wadan nan private hospital din ay neman kudi suke banda shi babu abinda suke yi ita kuma gobnati ta zuba ido sbd suna basu haraji haka private school Allah ya bamu shugabanni Nagari
2026-03-07 14:54:24
47
luisa.luxe00
LUISA LUXE💕 :
Dan Allah malam to mu da akace bazamu iya haihuwa da kanmu fa yaza ayi🥺🥺🥺🙏🙏
2026-03-07 21:26:21
15
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About