@emanuelroro: Israeli and Iranian Worship Together🕊️🇮🇱💚🤍❤️

Emanuel Roro
Emanuel Roro
Open In TikTok:
Region: IL
Monday 09 March 2026 10:58:51 GMT
818
47
1
1

Music

Download

Comments

withisrael_switzerland
withIsrael🇮🇱Switzerland :
great performance
2026-07-13 19:15:39
0
To see more videos from user @emanuelroro, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

SANARWA GA AL'UMMA Ina kira ga al'umma da su yi taka-tsantsan da masu ikirarin cewa su hadimai na ne ba tare da izini ba. – Hon. Abdulhamid Yahaya Abba (Don Jazzy). Hon. Abdulhamid Yahaya Abba (Don Jazzy) ya yi kira ga daukacin al'umma, musamman magoya baya da abokan hulɗa, da su kasance masu lura tare da yin taka-tsantsan game da wasu mutane da ke yawo suna ikirarin cewa su hadimansa ne ko kuma suna wakiltarsa ba tare da wata sahihiyar izini ba. Ya bayyana cewa ba duk wanda ya danganta kansa da sunansa ko ya yi amfani da sunansa wajen neman wata anfani ko gudanar da wata hulɗa yake da izinin yin hakan ba. Don haka, ya bukaci jama'a da kada su amince da irin waɗannan mutane ko su shiga wata mu'amala da su ba tare da sun tabbatar da sahihancin bayanansu ba. Hon. Abdulhamid Yahaya Abba ya jaddada cewa duk wani saƙo, sanarwa ko umarni da ya shafe shi zai fito ne ta hanyoyin sadarwarsa na hukuma ko kuma ta hannun mutanen da aka sani kuma aka tabbatar da su a hukumance. Ya kuma yi gargadin cewa duk wanda aka kama yana amfani da sunansa ko matsayinsa ta hanyar da ba ta dace ba domin yaudarar jama'a ko neman wata anfani, zai fuskanci matakin doka. A ƙarshe, ya gode wa al'umma bisa ci gaba da nuna masa goyon baya, addu'o'i da haɗin kai, tare da roƙonsu da su ci gaba da tabbatar da gaskiya kafin su yarda da duk wani da ke ikirarin wakiltarsa. Allah Ya kare al'umma daga yaudara, Ya kuma ci gaba da ba mu haɗin kai da zaman lafiya.@Salma Sa’adina Dantata @user179805027533 @Prince yaks22 @Matorin Governor S.A @Abdul Jazzy TV @Abdoul yalwa #creatorsearchinsights #tiktok #viral

About