@my_mentor: Misalan Arammah Ramadan Tafseer day 22 #foryou #quran #quran_alkarim #quranrecitation

My_Mentor 🤗
My_Mentor 🤗
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 March 2026 20:37:23 GMT
226197
44520
609
1838

Music

Download

Comments

nureeyn_quran
nureeyn_quran :
Allah yasa in iya al’qurani 😭🥰🥰🙏
2026-03-13 17:12:49
104
ibvraheemuthmanad
Acid-Bin-@rsenal💫 :
wllh malan kaikam kayi dace duniya da lahira inshallah, Allah ya bani Rabin ilimin Ka❤️
2026-03-12 02:46:56
76
mubisbayo
Mubarak sani sale :
Kai ana wasan ilimi anan . Da Alaramma da sheik 🥰🥰
2026-03-12 05:21:55
47
metemako
Metemako💎 :
Wlh ana tashin kaina da irin wannan tarin ilimin 👌👌👌
2026-03-11 22:11:30
45
mujaheed.5
Mujaheed Maharazu :
Allah ubangiji ya saka da mafificin Alkhairi 🤲 Ya sheikh 🙏
2026-03-12 07:51:24
12
user6932524131340
user6932524131340Aliyu :
Allah yakara ilimi Mai albarka yakuma jikan iyayen malam
2026-03-11 23:33:51
17
yazeed.yahaya1
Yazeed Yahaya :
tabbas agurin Nan ananuna gwanin ta Masha allah
2026-03-13 08:13:02
9
ayubabashir41
AYB TEXTILES :
wato shifa prof dictionary ne akanshi ko Kuma kawai rubutamishi akeyi idan ya daga kanki Allah me yadda yaso Allah ya karawa malam lafiya 🤲
2026-03-12 03:17:03
32
kharlipa
khalifa ☺️✨ :
my role model 🙌🫂☺️gangaran kafi gwani 🙌🫂
2026-03-12 10:57:58
20
userfajaruddin
abdool Kadeer👳🏽‍♀💫 :
Allah ya kara wa annabi daraja 🙏
2026-03-11 23:27:03
13
aliyu.ibrahim6233
Ai62339 :
wlhi Alaramma yafi soyiwa a xuciyana samada Malm. 😭
2026-03-12 10:40:58
8
alhaji_abdullahi01
Alhaji Abdullahi ☠️ :
Allah ne yasan dalilin Wannan haɗin na gwanaye a waje daya Allah ya yafe mana baki dayan Mu Amin.
2026-03-14 18:22:36
6
hussainaibrahim507
hussainaibrahim50 :
Masha Allah 🥰 Allahumma bareek ♥️Allah ya kara wa rayuwa albarka 🤲
2026-03-14 03:35:58
7
bintujabeer
bintu jabeer :
Allahu Akbar 🥹🙏🏻
2026-03-11 21:22:50
14
abbaabubakar545
abbaabubakar545 :
ma Sha Allah Allah ya qara lpy da Nisan kwana me albarka 🤲
2026-03-12 00:27:55
7
ibrahimsulebuji
Ibrahim sule buji :
Allah yasakafishi
2026-03-12 21:54:33
6
zainab.ado.ummu.an
zainab ado ummu Anut :
Masha Allah sauti mafi dadi 🥰
2026-03-15 20:35:54
6
beely_zamfara
MR BILLIE ZAMFARA :
ماشاء الله
2026-03-12 19:13:48
6
outhmanullah
outhmanullah :
Gwani 💪💪💪
2026-03-11 20:41:11
10
amina.yahuza1
AMINA YAHUZA :
Allah ubangiji yaska da alkairi yasa muyi kyakyawan karshe
2026-03-14 10:48:31
7
auwalfourteen14
auwalfourteen14 :
Masha Allah
2026-03-16 21:36:26
4
abubakarnasir887
@abbakar :
Allah saka da alkhairi☺️
2026-04-30 10:53:29
1
abdurrasheedm
Muhammad Abdurrasheed :
the last one is An'aam not A'raf
2026-04-06 22:26:55
2
ayshalawan02
Aysha lawan😊💚 :
Masha allah 🥰
2026-05-05 14:39:23
1
abu.hibban49
ABU HIBBAN49 :
masha-allah
2026-06-03 10:08:08
1
To see more videos from user @my_mentor, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About