@mujaddadiimportexport: How to prepare your items and pack it in one cartoon/package? Yadda ake hada kaya guri daya a ayi packaging dinsu a turo su Nigeria #skyjet #skycargo #hausaimportation #mujaddadieshop #mujaddadiimportexport @creator search insight

Mujaddadi Import & Export
Mujaddadi Import & Export
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 March 2026 14:37:50 GMT
15649
867
62
61

Music

Download

Comments

main_gama
Yousup Gama :
Alhamdulillah through your guidance i was able to purchase a set of goods from 1688 using skycargo kuma har sunyi recieving percel kuma anyi calculating weight and my goods are sent out to nigeria, komai tayi kamar yadda kake nunawa. Jazakallah khair
2026-03-13 15:24:32
13
import.with.s.a.z
S.A.Z duniyar ado 👜👡 :
Allah ya saka maka da alheri ya biyaka da gidan aljannah wlh wannan video ya taimakin sosai har an tura kayana Allah ya kawo mana kayayyakin Lfy na gode sosai dan uwa🙏🏼🥰
2026-08-05 14:39:57
2
mohkhaber75
￴￴ ￴￴￴ ￴￴ ￴￴ ￴￴￴ ￴￴ ￴￴￴ ￴￴￴￴￴ :
please suna karban waya da laptop
2026-04-04 01:39:07
1
mmtt7104
NAZEERAT GAMBO ABBAKAR K.C.K :
Allah yasakawa iyayenka da alkhairi
2026-03-12 15:42:32
2
youthoclock1
Aliyu A Baba :
Tayaya zakasan kuɗin shipping ɗinka through sea idan kayanka baika 1CBM ba???
2026-03-14 01:11:42
1
web3_alhaji
Mukhtar Muhammad :
jazakallahu khairan Allah yaqara basira
2026-06-25 21:42:33
1
www.nura01
NMA :
Dan Allah mujaddadi wane shipping company ne suke dauko phones
2026-04-04 09:23:03
1
thejabir_i_idris1
The Jabir I idris :
wannan wane shipping company ne pls
2026-03-13 13:30:28
1
salisu08067262134
Salisu :
Allah ya kara lafiya da Arziki
2026-03-13 11:27:09
1
kitchenset60
ANI collection :
Allah ya kara lafiya da Arziki
2026-05-22 09:34:59
1
teesaesthetics5
K💕🦢 :
Dan Allah me amfanin skyacargo din? ko sai dashi zayi order daga 1688
2026-03-22 07:30:55
1
radicalconstructionniglt
radicalconstructionniglt :
jazakallahu khaur
2026-03-12 23:08:12
1
pharmtechskt
PharmTech :
jazakallahu Khairan.
2026-03-13 20:09:13
1
milo_trader
MILO TEXTILES 🧵🪡🇳🇬 :
Na gode
2026-03-13 04:05:40
1
theprimeimporter
the prime importer :
@the prime importer: Please yanzu idan kaya akwai normal goods akwai sensitive good wane category mutun zai saka ?
2026-05-06 14:36:07
1
stellora_imperia_jae
ℬ𝒶𝓉ℴℴ𝓁 𝒥𝒶'ℯ💙 :
Dan allah ka koya mana yanda ake order a 1688 dan allah
2026-03-12 18:12:01
1
import.with.s.a.z
S.A.Z duniyar ado 👜👡 :
Masha Allah godiya muke Allah ya saka
2026-07-07 10:05:51
1
user8155424240630
f.m.y. global business :
Allah ya saka da Alkhairi pls in order din mutum guda 1 ne ba masu yawa ba shima consolidation service din zaka shiga
2026-05-08 08:23:51
1
abbamzazzau
abba m zazzau Toyota :
Muna godiya
2026-03-12 18:24:16
1
user9305714335918
Ismail SAFIYANU :
oga nabude uba master card naje payment Amma sunce card not supported Dan Allah ya zanyine
2026-03-13 10:29:44
1
preorder_withmanager
NEPO BABIES PLUG ⭐⭐⭐ :
Wannan calculation Sir na Air ne Kou sea Na ji kamar na Jirgin ruwa naji kana Cewa
2026-03-27 14:50:10
1
smilewirhameerah
Lamsat Ameerah :
@Jamila saleh
2026-04-13 10:38:27
1
huzaifahausainportation
IMPORTATION KING👑 :
🥰🥰🥰
2026-04-05 16:40:17
1
mahcollection11
M A H COLLECTION :
🥰🥰🥰
2026-03-12 20:14:46
1
To see more videos from user @mujaddadiimportexport, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About