aslm dr inason zuwa koh magana da Kai magani nakeso
2026-03-14 16:13:49
2
balkissouadda613 :
mine ne maganin sugar
2026-03-14 10:55:53
2
Barry Lawal :
Allah ya kara daukaka Dr
2026-03-14 14:30:11
1
BEST CHOICE :
Jazakallahu bi khair
2026-03-24 11:24:51
0
Mlm Gobedanisa gwandu ✅ :
allah yakarama Dr lpy
2026-03-14 08:29:34
2
Hajjo's Crafts n Collections :
innalillahi wa inna ilaihir rajiun😭😭😭
2026-03-14 20:48:03
1
بلال عبدالعزيز :
صل الله عليه وسلم
2026-03-15 11:50:42
0
Oum_Jasrah💕 :
Maa shaa Allah Allah ya Kara basira 🥰
2026-03-14 09:44:53
1
user4481009606900 :
Aslm Dr. albarkacin kaunarka da masoyin ka wato annabi Muhammad s.a.w, idan kaga rubutun nan nawa, ka taimaka min da abunda matata zata dinga yi, don saukin nakuda, anyi mata cs na farko yanzu ga wani juna biyu yakai wata biyar. a taimakaman alfarmar shugaba s.a.w
2026-03-14 12:41:10
2
ummucy :
dan allah akwai ko babu rbs 108mg dl
2026-04-08 13:49:17
1
zeinaboumalikiama :
As Salamou aleykoum Malam ina moukou fatan alheri Allah ya kara moukou daraja da imani a tchikin rayuwa kou ta koulloun wallahi Malam ina da jika chekara chi 4 ya na da sikler SS. Mouna son samoun lamba kou. ouwa yan souna tsoro ayfouwa, Malam mafouta mou ke nema da yarda Allah in cha Allah na godé.