@beenyusuf50: #malamAlbani #waazi #musulunci #ilmi #nasiha Allah samudace

🤲BEEN ❤️ YUSUF 🤲 SUNAH 🤝
🤲BEEN ❤️ YUSUF 🤲 SUNAH 🤝
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 14 March 2026 10:45:28 GMT
549254
84716
700
6976

Music

Download

Comments

bmorai3
B Morai :
ALLAH kajikan malan
2026-03-14 17:15:19
123
mutunchi317
🌴 MUTUNCHI 🥷🦅 :
Allah kabamu masu tsoran Allah 💔🥺🤲🏻
2026-03-14 20:28:56
127
saudatabdallah3
saudatabdallah237 :
Allah kajikan malam yabamu abokan zama nagari
2026-03-15 13:51:06
8
user36062937556360
Aliyu kabiru jabewa :
gaskiyane malama Allah yasa mudace
2026-03-14 16:38:42
55
ukashamrcash711
ukashamrcash711 :
nakaru da wnn fatawar allah ysaka da alkairi
2026-03-14 18:05:36
29
munniradam100
MUNNIR💚♌ :
tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin sarki 🥰
2026-03-15 15:21:56
7
1234imechitta
Ibb me Chitta :
nine shaida mlm wlh alhamdulillah matata Allah yamiki albarka
2026-03-15 20:13:54
21
yairaljanna
Yair Aljanna💫 :
Allah ya bamu iKon zama mata nagari ga mazajen ka bamu mazaje nagari 🤲
2026-03-17 07:22:53
8
mahmudhassan1743
SUNNA SAK :
Allah yajikan mlm Albany
2026-03-14 22:35:21
19
laoualiabdou2
IBN Abdoul Aziz🇳🇪🇧🇯 :
tsarki ya tabbata ga Allah madaukakin sarki 🥰
2026-03-14 19:59:10
41
abdulmajidmuhamma4229
👉MURDIYA❤️💜💚 :
AYIWA ANNABI SalATI S A W
2026-03-14 21:41:09
10
sadiq.umar866
sadiq umar :
masah Allah bless you 😄😄😄😄
2026-03-15 21:48:29
6
user83602195954355
Aliyou abdoul ràouf :
ma chà allah
2026-03-14 16:26:16
10
bbash443
B BASH :
Na am
2026-03-14 16:34:09
10
yusufbasirurogo
Yusuf Basiru Rg :
Allah Ina Roqon ka ka tayamu zabar mace ta gari 🥰
2026-03-14 20:13:25
28
shuwaraadamusoro
M C SHUWARA ADAMU SORO :
wallahi kuma hakane malam
2026-03-14 19:31:56
30
yarafat39
arafat :
Allah yajiqan malam da rahama
2026-03-14 20:29:52
9
user8109541530871
Silimane :
للللحححممد
2026-03-14 16:00:06
8
yaseermanager06
𝐘𝐚𝐬𝐞𝐞𝐫@𝐌𝐚𝐧𝐚𝐠𝐞(𝐇) :
Allah ya jaddada rahama Agareka
2026-03-15 13:08:14
6
shuwaraadamusoro
M C SHUWARA ADAMU SORO :
dan Allah mesunan wanan lecture
2026-03-14 19:32:22
10
bootyheart
Aminu :
Saw
2026-03-14 17:23:31
6
binumar106
BIN ♤♧UMAR📊📊 :
ameen
2026-03-14 19:55:56
5
al_amiinullah
Ameenullah 🙏🙏💔 :
*Matukar Kana Sanya Mutane Acikin Farin Ciki, Kuma Kana Tayasu Farin Ciki Acikin Abinda Ya Cancanta A Shari'a, Toh Da Sannu Kaima Xaka Riqa Kasancewa Acikin Sa. ```اللَهُمَبَلِّغْنَا لَيْلَةَالْقَدْرِ.🤲🏼 اللهم إنك عفو تحب العفو فاعف عني``` _Allahumma innaka Afuwwun Tuhibbul Afwa Fa'fu 'anni🤲_
2026-03-15 11:01:01
9
danazumi142
UMAR :
Next please
2026-03-14 18:15:04
5
galadima3615
Bello galadima :
gaskiyane
2026-03-14 20:55:02
7
To see more videos from user @beenyusuf50, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About