@smdfarms: 🔥 Kuna son rage kudin abincin kaji?Kuma kunaso suyi girma da sauri? Kuzo kuga hanya mai sauki da arha da nake hada abincin kaji na gida kuma sakamakon yana da ban mamaki! 🐔✨ ✔️ Kaji na suna cin abinci sosai ✔️ Suna girma lafiya ✔️ Kuma kudin kiwo ya ragu sosai Sirrin yana cikin hadin da nake amfani dashi 👌 Ku gwada wannan hanyar, zaku ga canji da kanku! 👉 Kuyi saving wannan post din 👉 Ku tura wa wani mai kiwon kaji 👉 Kuyi follow domin karin sirrika masu anfani #KiwonKaji #PoultryNigeria #ArewaBusiness #SmallBusinessNigeria #FarmTips
KATSINA FARM MAMA
Region: NG
Tuesday 17 March 2026 23:08:24 GMT
Music
Download
Comments
farid ibrahim :
Amma ki rinka Basu soya beans meal sbd Wanda kike Basu Shi Ake Kira DA full fat soyabean meal matsalarsa yanasa kaza kitse
2026-03-18 11:20:43
1
YUSUF BADOLE😎👈 :
Nagode Sosai Hajiya Allah Ya Biyaki
2026-03-18 18:05:00
1
Aleeyu1852 :
Please zan iya mix da stater ko finsher in Inaso?
2026-07-12 14:47:03
0
Suwaiba Sulaiman :
sister Ni nawa majane Zan iya hada musu wannan
2026-05-11 12:22:20
0
KWARICO EXPRESS ENTERPRISE :
2026-05-16 18:46:35
0
fabrics&adire vendor in minna :
MashaAllah sanuda kokari
2026-05-02 19:35:22
1
Hafiz sanı daha :
These is not a balance feed gaskiya babu source of protein waken suyan suppose to be the source of the protein but se anti extracting mai daga chiki
2026-03-23 14:04:31
2
mamannoor :
yanzu nagama hada nawa yadda kikeyi haka nake kuma kajin hausa ne da kajin maja amma alhamdullah bakigansu ba masha Allah
2026-04-06 09:23:40
0
Ibrahima :
moungode
2026-03-19 11:05:39
2
Umma Kusada :
Wannan hadin na kaji nawane??
2026-05-19 09:46:12
0
yar jigawa🌿🌽🐪 :
Masha Allahu,
Allah y Saka da khairan
2026-05-10 17:35:18
2
Ismail Umar iloncy :
Menene Tiya 1
2026-06-05 13:26:58
0
ummu areef wa muh'd :
masha Allah
2026-07-18 23:36:24
1
FMI Natural herbs,natural hair :
Masha Allahu
2026-06-11 22:33:31
1
Jamila jaji :
jazakillahu khairan mgd
2026-04-06 06:48:53
1
malanmusaabdulmum :
ameen
2026-05-07 21:32:11
0
Ryams :
Masha Allah mungode
2026-03-18 01:15:46
1
KWARICO EXPRESS ENTERPRISE :
2026-05-16 18:46:17
0
BNZ little farm kt 8088461217 :
masha Allah
2026-04-12 18:49:07
0
suleyman.bf :
mashallah
2026-04-27 19:06:22
0
rasheedamohdlawal :
dan Allah zan iya yiwa maja wannan hadi
2026-05-03 09:53:29
0
موكوتار :
ma sha allah
2026-07-31 00:04:27
0
Nafiu Auza'i Gambo :
dan allah zan iya hadawa maja yan sati 3
2026-07-28 03:59:10
0
kulsum_fabrics :
har broilers zasuci abincin?
2026-07-06 21:55:03
0
Badmoss :
Ina kika bar su Lysine, premix, fish meal, groundnut seed cake and bone meal???? sai dai idan hadin nan bana broilers bane
2026-03-19 11:21:33
0
To see more videos from user @smdfarms, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.