@dr_mubarak_kt: Replying to @user60974411084336 INA DA GIRMAN GABA SHIYASA KODA YAUSHE MIJINA BAYA JINDAƊIN MU'AMALA DANI: ( MUNA DA MAGANIN MATSI NA TSARKI ZALLAH WANDA ZAKI MATSE. GAM KAMAR BUDURWA CIKIN IKON ALLAH) duk matarda ke fama da budewar gaba sosai to ga mafita insha allahu: GYARA KAYANKI.. Mata da yawa suna Fama da wannan Matsalar ta Budewar gaba, wasu In sun Haifu Wasu kuma In suna Hawa Keke me taya biyu, wasu kuma In suna Tsalle-tsalle, wasu kuma In Anyi Musu Fya'de. Idan kina Buqatar Gabanki ya tsuke Yadawo kamar na Yarinyar wacce batasan 'Da Namiji ba a rayuwarta to ga Matakan da Zaki bi:- Na Daya 1-I-Bagaruwar Hausa🌿 II-Ganyen Magarya🌿🌿 Idan kika samu wa'dannan abubuwa seki dafa su, ko kuma ki dafa ita bagaruwar ita kadai, sai ki rinka wanke gabanki da ruwan, ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin duminsa kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. Na biyu 2- Kanunfari🌿 Zuma (Pure Zuma) 🍯 In kika same su Se ki dafa da zuma, ki rinqa shan sa da zafinsa, ko ki jiqa shi ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma Na uku 3-Kanunfari 🍄 Ana kuma dafa shi kanumfarin a zauna a ciki da dumi-duminsa ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun fari a garwashi a tsugunna, ayi turare, shi ma sau 2 a sati. Na Hudu 4-Kwallon mangwaro🌿 Zuma (Me kyau) 🍯 Idan kika samu kwallon Mangwaro seki fasa shi, zaki ga dan cikin fari, sai ki shanya shi Ya ya bushe, to Idan ya bushe se ki daka shi, a kwaba da zuma se rinka sashi a gabanki da daddare bayan isha'I, amma idan zaki kwanta bacci se ki wanke Gaban naki. Na biyar 5-ko kuma ki dafa 'dan cikin da bagaruwa, ki wuni kina tsarki dashi, ko ki zuba ruwan a baho seki na zaunawa a ciki shima a kalla sau uku a sati. Na Shida 6-Bagaruwar Hausa Chikui (Dabino) Inkika samu Bagarauwa seki Shanya ta ta bushe, Seki dakata ki tanka'de kayarki, seki samu Chikui, Kina Dandala da shi kina ci. Insha Allah Zaki sha Mamaki. Ma'anar Chikui, Wani Nau'ine na dabino Wanda ba'a fiye nomashi aqasar Hausa ba, Amma baya wahala akasuwa, shi 'din Zaki Ganshi yanuna sosai kamar anzuba masa Zuma tsabar Laushinsa da zaqinsa, kuma Manya-manya ne.#creatorsearchinsights #viral #goviral #treanding #foryou

DR_ Ⓜ️UBARAK KTN🌳🔷️
DR_ Ⓜ️UBARAK KTN🌳🔷️
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 26 March 2026 22:46:03 GMT
45152
667
19
39

Music

Download

Comments

danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
❤️
2026-06-02 19:30:27
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
❤️
2026-06-02 19:30:21
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
🥰
2026-06-02 19:30:20
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
❤️
2026-06-02 19:30:20
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
❤️
2026-06-02 19:30:16
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
❤️
2026-06-02 19:30:12
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
🥰
2026-06-02 19:30:12
0
zahrau.bello.abdul
ZAHNUR SPECIAL TUTOR CLASS :
🥰
2026-05-09 17:29:53
0
user9815031205061
user9815031205061 :
🥰🥰🥰
2026-05-07 09:25:54
0
djafar.dj2
DJAFAR DJ :
😳😳😳
2026-04-30 07:48:48
0
sharu1600
97799735 :
🥰🥰🥰
2026-04-28 02:48:57
0
m.bala003
m.bala :
🥰🥰🥰
2026-04-24 04:14:04
0
hbb47251
Habiba 🌹🌹 :
🥰🥰🥰
2026-04-24 00:32:30
0
asagada6
asagada 🔐♥️🥀 :
😁😁🥰
2026-04-13 23:13:14
0
mahmomuhhs9
fauzah22 :
😁😁😁
2026-04-07 16:09:31
0
danhajiyagwandu3
dan hajiya gwandu2 :
🥰
2026-06-02 19:30:27
0
1abdoukarimnigar1
Ibrahim mai gida :
😱😱😱
2026-03-26 22:55:02
0
user8159030098573
user8159030098573 :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-03-27 13:11:29
0
fatimkro3rr
fateema saeed11 :
🥰
2026-03-27 09:10:33
0
To see more videos from user @dr_mubarak_kt, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About