@officialdrkumar: Whatever the real answer is... one thing's certain, she's always been THAT girl ๐Ÿ’‹๐Ÿ’ƒ #fyp #taylorswift #iheart #swiftok #plasticsurgery

Dr Kumar
Dr Kumar
Open In TikTok:
Region: AU
Saturday 28 March 2026 07:10:33 GMT
6247
92
0
1

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @officialdrkumar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Aslm ๐Ÿฅบโค๏ธโ€๐Ÿฉน Kinsan wani abu? ๐Ÿ˜”๐Ÿ’ญ Duk lokacin da nake tuna dariyarki ๐Ÿ˜Š๐ŸŽ€ ko yadda kike magana dani ๐Ÿซถ๐Ÿฅน, zuciyata tana samun wani irin kewa da bazan iya boyewa ba ๐Ÿ’”๐Ÿ˜ข. Akwai mutane da yawa a duniya ๐ŸŒโ€ฆ amma ke daban ce a wajena ๐Ÿ˜ฉโค๏ธ. Wani lokacin idan na ga notification ๐Ÿ“ฒ sai zuciyata tayi sauri saboda ina tunanin kece ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’•. Idan kuma ba kece ba ๐Ÿ˜” sai naji wani irin kewa ya cikani ๐Ÿ’”๐Ÿฅ€. Bansan ya kika yi ba ๐Ÿ˜ฉ amma kin zama wani bangare na rayuwata da bana so na rasa ๐Ÿซ‚โค๏ธ. Dariyarki ๐Ÿ˜Š๐Ÿ’–, yadda kike magana ๐Ÿฅน๐ŸŽ€, yadda kike bani kulawa ๐Ÿ˜ซ๐Ÿ’•โ€ฆ duk sun shiga raina sosai. Ko lokacin da nake cikin damuwa ๐Ÿ˜”๐ŸŒง๏ธ, tunaninki kawai yana iya sanyaya min zuciya ๐Ÿฅบ๐Ÿซถ. Kuma gaskiya ne idan nace akwai wani irin nutsuwa da nake samu idan muna tare ๐Ÿ’ž๐Ÿ˜ญ. Ko idan muna nesa da juna ๐Ÿšถโ€โ™‚๏ธ๐Ÿ’”๐Ÿšถโ€โ™€๏ธ, zuciyata kullum tana nemanki ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’•. Wani lokacin sai na tsaya kawai ina kallon chats ษ—inmu ๐Ÿ“ฑ๐Ÿฅน ina murmushi sannan kuma kewarki ta kamani ๐Ÿ˜”๐Ÿ’ญโค๏ธ. Ban sani ba ko kina fahimtar matsayin da kike dashi a wajena ๐Ÿ˜”๐Ÿ’–โ€ฆ amma gaskiya kina da muhimmanci sosai a rayuwata ๐Ÿฅบ๐Ÿซ‚. Ba wai kawai ina sonki bane ๐Ÿ˜ซโค๏ธ, aโ€™aโ€ฆ na saba dake, na saba da kulawarki, da kasancewarki tare dani ๐Ÿ’•๐Ÿฅน. Idan baki kusa ๐Ÿ˜ข๐Ÿ’”, komai yana min kamar babu armashi ๐ŸŒง๏ธ๐Ÿฅ€. Saboda ke kika zama wani bangaren farin cikina ๐Ÿ˜Šโค๏ธ. Kuma duk lokacin da kewarki ta kamani ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’ญ, sai na rasa yadda zan bayyana irin missing ษ—in da nake miki ๐Ÿ’”๐Ÿซถ. Wallahi akwai wani irin nutsuwa da farin ciki da nake ji idan kina kusa da ni ๐Ÿ˜ซ๐Ÿซ‚๐Ÿ’–. Ke kika zama tunani na safe โ˜€๏ธ๐Ÿ’ญ da dare ๐ŸŒ™#goodvibes #goviral #foryoufyp #foryouforyoupage #foryou

About