Allah yasa mudace shiyasa duk abinda kaga Allah d manzosa sun hana to akwai hikima a ciki 👍
2026-03-30 03:56:18
126
LB ARWAHU :
Yes . Amma fa akwai different types. Akwai wadanda natural hair hair wanda ba chemical da ya tabasu totally. Kawai wankewa ake ayi packaging. local ones ne suke dauke da chemicals
2026-03-30 07:51:53
15
mrs Z😍❤️ :
mu dama bbu mu aciki😁,Allah ya Kara basirah Dr🙏
2026-03-29 22:29:58
35
mar'atussaliha🧕💜 :
Alhamdulillah 🥰naji dadi dabana Karin gashi
2026-03-29 22:45:46
36
princess zee daya :
Dr please inada problem game da period nawa,Yana ra guwa kwanakin sosai and am just 20 years old